Best romance hausa novels part 1
Ni da Yaya Ahmad
A yau kuma munzo da best romance hausa novels nida yaya Ahmad ash karatu lahiya.
"Wani abu na dinga ji yana bin ilahirin gabobin jikina yana yimin yawo, wanda na kasa gane ko menene, boo sai na ajiye hakan da girgiza wajen, naji wani sabon sha'awa kuma "Ya riga yayi mamakin yadda ya muta akan son wannan yarinya, har yana tambayar kansa wane irin so yake wa yarinyar_nan, "yasan cewa ko lubna auren so da kwana suka yi da ita" "amma baya ji a kanta kamar yadda yake ji yanzu akan Nabla dake 15 zuwa 16 meyasa?
Ya kara tambayar kansa lokacin da bugun zuciyarsa keyi da karfi" ya Allah yace yana ƙara sanya hannunsa a cikin nawa, "dauke idonsa yayi daga kallona ya kara damke hannunsa cikin nawa, haka dai wannan best romance hausa novels ya cigaba.
"da hannunsa daya dake cikin nawa ya janyo Ni na dawo gabansa, "har sai da na kwanto saman kirjinsa musamman da kai na, ina kwance a kirjin haka muka ƙarasa shigowa wajen, "zan iya kiran wajen da farfajiyar masoyan asali, sabida lokacin da muka shiga wurin, kamshin wurin mai hade da sanyi, ya kan saka ka mance a wace duniya kake, "slow romantic music ne me shiga jiki na tashi a hankali, "Kara mannoni yayi jikinsa wanda ya riga ya mace, yasa dayan hannunsa ya zagayo west dina da hannunsa, hannuna kuma daya na sanye cikin nasa.
Hakan ya zamo tamkar zamu yi rawa, "sunkuyowa yayi dai dai tsawona ya saukar da bakinsa a saman lips dina yana sumbata a hankali cike da soyayya. Amma bai sanya bakinsa cikin nawa ba, ya dauki lokaci yana lasan lip dina yana sumbatarsu kafin ya saka zazzafan harshensa cikin bakina, nan ya shiga yawo dashi kowane sako lungu na cikin bakina.
Haka ta cigaba da bada labarin best romance hausa novels hakan da yake yimin ba karamin kashe min ko wace gaba ta jikina yayi ba, "jikina ya dauki a hankali, hakan ya zamo kamar inata maka ma oga nawane, "Da yake kowa yasa yanayin wurin shakatawar ƙasashen waje yake, ba irin na Nigeria bane wanda idan aka ce wajen shakatawa ana nufin saurayi da budurwarsa su tafi shan ice_cream suyi hirar soyayya kawai, ko ka kai yaranka ku sha. "Hakan-kuma_shine_right, kai_addini islama_fa_dadi_gareshi, Allah_yasa mu_dace.
best romance hausa novels ya cigaba da tafiya) su a kasar waje ba wani abu bane ba mutum yayi abinda yaga dama yayi da budurwarsa ko kuma matar aurensa basu damu ba, kunga banbancin wurin shakatawarsu data Nigeria, "Hakan yasa kayi duk abunda kake so ba wanda ya damu, " saboda haka ba wanda ya damu damu kowa harkan gabansa yake yi, "Ya Ahmad ya dauki lokaci sosai yana wasa dani ko nace yana tsotsan bakina, "kafin ya cire bakinsa daga nawa yana sakin iska mai dumi da huci, "Kankameni yayi jikinsa kamar zai maidani cikin jikinsa, "A duk lokacin da najini cikin jikin ya Ahmad na kan jini cikin wani sabon yanayi wanda na kasa fassara na menene, "nima kaina na sani duk lokacin da nake tareda shi inajin yanayi na musamman, ina jindadi na ganni kwance a kirjinsa wanda ke kara sakani cikin yanayi mai daÉ—i "A kullum inason kasancewa tareda shi, inajin naga na kasance kullum tareda shi. haka ta cigaba da bada labarin best romance hausa novels.
Best romance hausa novels part 2
ban san "meya sa hakan, ta tambayi kanta, sanin kanta ne cewa bata da amsar wannan tambayar Tata, hakan yasa ni lumshe idona ina kara ƙanƙame jikinsa, "Mun dauke lokaci sosai a wannan wajen shakatawa mai abubuwan more rayuwa" munyi hotuna da dama munyi abubuwa sosai nida yaya Ahmad, har nake jin ranar sosai a zuciyata, kafin mu bar wannan waje "bayan da muka fito ba gida muka wuce ba saida muka biya wajaje da yawa, hakan da yayi mun ba karamin dadi naji a xuciya ta, "kamin mu dawo gida a matukar gajiye, "a tare muka yi wanka, duk da ba wani sakewa nayi dashi a gefen ba. haka labarin best romance hausa novels ya cigaba da tafiya.
"Idan kuma har munyi wankan a tare to idona a rufe yake, "Lokacin da muka fito daga wankan anyi kiran sallar isha, kuma dama munyi sallar magriba, a inda muka je, "Hakan yasa muka gabatar da sallar isha a tare, muka yi kuma shafa'i da wutir, " sannan ko wannanmu yayi addu'arsa, "10:00 dot, kowanenmu yayi shirinsa cikin kayan baccinsa, "Riga ce wanda iyakarta gwiwa baka anyi mata ado da jan fureni, "rigar shara shara ce sosai domin duk ilahirin surar jikina kana iya hangota, kamshin wani turare ne mai sanyi ke tashi a jikina. haka ta cigaba da bada best romance hausa novels.
Ya Ahmad ya kasance cikin fararen kaya masu taushi, sanye da rigar bacci mai kamshin sanyayyen turare. Ina kwance a saman kirjin sa, hannunsa ya aza saman kaina yana shafawa a hankali cikin natsuwa. Sai lumshe ido nake, ina jin daÉ—i sosai, har bacci mai daÉ—i ya daukeni. haka ta cigaba da bada labarin best romance hausa novels.
Bai É—auki lokaci ba ya kira Baffa, suka gaisa kamar yadda suka saba yi kullum. Amma abin mamaki, Baffa ba ya tambayata (Nabla) face idan Ya Ahmad yace, “Lubna na gaida su,” kuma a nan Baffa zai yi murmushi kawai ya amsa. Bayan sun gama waya da Baffa, Ya Ahmad ya sake yin waya da gida da kuma Lubna. haka wannan best romance hausa novels ya cigaba.
Yanxu ciki ya fara fitowa sosai. Gaba É—aya Lubna ta canza, kamar ba ita yar' wanka ba. Wanka ma wuya yake mata, balle ta shafa Vaseline. Fatar jikinta fari, amma ta yi baki sosai. Yanxu haka, lokacin da Ya Ahmad ya kira ta, zaune take a parlour, tayi rashe-rashe. Abinci ne ake kawo mata, ana fita dashi ta rasa wane zai ci, duk wanda taci sai taji test dinsa bai mata ba. Gashi tana jin wata irin yunwa mai azalzala.
Best romance hausa novels part 3
A dai-dai wannan lokacin, Ya Ahmad ya kira. Da farko, kin ɗauka tayi. Sai da taga ya dame ta da kira, kafin ta ɗauka. Amma duk da haka ba irin zagin da bai sha ba. Kamar yadda aka saba, yau ma ya tambaye ta me take so, me kuma take buƙata, duk da yasan duk abinda take bukata, ya ajiye mata. Ta lumshe ido tana jin wani ƙauna mai zurfi. Tasani tana buƙatarsa, kuma duk wannan jarababben ciki ne ke sakata wannan hali. Amma ba zata iya faɗa masa ba, wannan abu sai ya sauka.
Ai Lubna ce, wacce bata nema ga wani, sai dai a nemeta. Cikin shauki ta furta, “I’m okay, sai dai appetizer dina ya canza, na rasa wane irin abinci zan ci.”
Ahmad ya É—an yi shiru, yana jin abinda tace. A ransa, ya raya kamar me ciki. Da sauri yayi tunani ya ta da abunda zuciyarsa ta raya masa, sai dai ya san hakan ba zai taba faruwa ba. Bai taba jin yana son kasan cewa da ita ba, sai yau, duk da bai san me yasa ba. Sai dai ya san yana missing dinta sosai.
Daga ƙarshe, yace mata ta nemo abinci mai sauƙi ta ci, insha Allahu zata ji daɗi. Daga nan suka yi sallama.
0 Comments