Duri dadi hausa novel

Duri dadi hausa novel 

Yadda ake saduwa da amarya

A cikin wannan rubutu namu na duri dadi hausa novel idan kuna tare damu zamu shimfiɗa bayani dalla dalla haka kuma daki daki, kan yadda kai ango zaka ɓarje gumin ka, wato yadda ake saduwa da amarya, haka kuma yadda za kaji daɗi ka huta a jikin amaryarka. Amma fa ka sani, wannan daɗin ba zai taɓa samuwa ba, har sai idan ka nutsu ka bada hankalinka domin sanin inda makama take. 

Waɗannan bayanai zan kawosu ne musamman saboda ma’aurata da maza masu son yin aure. Akwai maza da yawa da suke ganin sauƙin tunkarar amarya domin su biyawa kansu buƙatar da suka daɗe suna nema daga gareta. Yawancin maza irin haka suna zuwa ga amarya ne da buɗaɗɗiyar manufar da take nunawa amarya anzo a sadu da ita ne. Wannan ba ƙaramin kuskure bane a fagen dagar jima'i. Shine kuskure lamba one da mazaje suka sha tafkawa kuma basu dena ba har yanzu. 

Yayin da duk aka ce mace amarya ce, to ya kai namiji ka sani cewa wannan amaryar a cikin zuciyarta, tana nan tana taraddadin abinda ango zai yi da ita akan shimfiɗar aure, sai dai idan bazawara ce ko kuma dama can ƴar hannu ce tana harkokinta a waje tun kafin aure. To idan kuwa haka ne yaya kake zaton amaryar nan zata ji idan ango yazo mata gadan gadan da niyyarsa ko nace maitarsa a fili ta son cin amarya ? Dole ne ta tsorata, shi kuwa tsoro yana kashe daɗin jima'i ne bare kuma akai ga gamsuwa. 

Babban abinda yake sa mata jin tsoron jima’i shine ta yadda ake fara saduwa dasu a lokacin da suka yi auren farko wato lokacin da aka aurar da yarinya tana budurwa.

Abinda ya kamata mu sani anan shine; lokacin da ango zai kawar da budurcin amaryarsa ya kamata ya bita a hankali domin kada ya manta ita amaryar​ bata san yadda akeyin jima’i ba.

ABINDA  ANGO YA KAMATA YAYI DOMIN KARBAR DURI DADI WAJEN AMARYA 

Kai ango kamata yayi kaje mata a siyasance, kaje mata da hira irin wacce zata ɗaukewa amarya hankali daga irin tunanin da takeyi haka kuma hira irin wacce zata sa amarya ta saki jiki da kai. Ka riƙa sanya kalamai masu tsuma zuciya. 

An fi son miji yaje wa matarsa da hira kuma kada yayi gaggawar nuna mata cewar yin jimai ne ya kawo shi kusa da ita, idan yana cikin hira da ita sai ya kwantar da kansa a kan ƙafafuwanta kuma yaci gaba da hirar sa.

A yayin da kansa yake bisa cinyarta a dai dai wannan lokacin ne zai canja salo da yanayin maganarsa da yake yi da amarya. Anan ina nufin ya riƙa yiwa amarya magana da kalmomi masu ɗan nauyi, irin waɗanda zasu sa tunani irin na sha'awa ya ziyarce ta. Kada ka manta a wannan lokacin daga kai sai ita babu kowa, kuma dama abinda kake so kake ta buri kenan watau keɓewa da amarya. Saboda haka ka zuba mata kalamai tun daga kan na soyayya masu tsuma rai da zuciya masu zafi sannan ka gangaro zuwa kalamai na yabon halittar jikinta masu nuna lallai ka daɗe kana sha'awar amaryar nan taka. 

In an ɗan ɗauki lokaci ana hira sai ya ɗauki ɗaya daga cikin hannayensa ya ɗora a jikin ta kuma ya fara wasa da jikin nata a hankali, tun daga hannunta zai fara zuwa cinyarta daya kwantar da kansa akai, kafin ya fara ɗaga mata riga yana shafar ɗamammen cikinta. 

Ka sani ya kai mai ƙoƙarin kwanciya da amarya, kiss watau simba itace hanya ta farko a aikace daya kamata ka fara da ita bayan hirar da zaka zowa da amarya ita. Kiss kala kala ne, saboda haka ya zame maka tilas ka koyi salo salonsu, ka gane su. Kiss anan, kar kayi tunanin na baki kawai watau mouth to mouth, a'a. Kiss a goshinta, bayan hannunta, tsintsiyar hannunta, kiss a kunnenta da wuyanta, haɓarta, haka kuma kiss a ƙafarta, ƙaurinta, cinyoyinta, cibiyarta da ƙirjinta. Duk waɗannan gaɓoɓin zaka iya binsu da sumba a yayin da kake gudanar da wasannin soyayya a jikin amaryarka. Idan kabi gaɓoɓin jikinta da kiss kamar yadda na zayyano maka su a sama to ko a tsorace take, wannan tsoron zai ragu sosai. 

Kana wasan kana cire mata riga sosai a haka zaka ɗora hannunka dai dai saitin cibiyarta, kana cire mata kaya a hankali, kana wasa da cibiyarta kuma kana yin sama da hannunka zuwa ƙirjinta a hankali, da zaran ka kai hannuka a kan nononta, sai ka cigaba da wasa da nonuwan, dama nasan ango ya kwana da shirin yin wasa da waɗannan nonuwan na amarya, kana yi kana binta a hankali, idan so samu ne sai kasa bakin ka akan nonouwan kuma ka cigaba da wasa dasu a hankali. Haka ango zai ɗauki wani lokaci yana tsotsar kan nonon amaryarsa, zuwa wannan lokacin ni'ima ta riga ta fara sauka a can ƙasan amarya domin farjinta zai jiƙe ne da ruwan sha'awa. 

Duri dadi hausa novel
Duri dadi hausa novel pic#

Yana cikin wasan in har sha’awarta ta fara tashi zai ga ta fara jawo shi ko kuma ta fara riƙe masa jiki, hakan alamune na cewar sha’awarta ta fara tashi kuma tana son a fara jima'i da ita kenan, abin sani a nan shine ko da sha’awar ango ta tashi to yayi ƙoƙari ya danne ta shi dai kawai yaci gaba da wasa da ita kuma yayi sauri ya mayar da hannusa a kan farjinta kuma ya cigaba da wasa da ɗan tsakan ta wato (clitoris), bayan lokaci kaɗan sai ya mayar da bakinsa akan farjin domin yaci gaba da tsotar ɗan tsakan da kuma leɓen gindinta.

A wannan lokacin zaka ga amarya ba abinda ta ke so irin taji an fara saduwa da ita, wata amaryar ma da kanta zata gaya ma ango cewar ya fara jima'i da ita, wata amaryar kuma da kanta zata kama azzakarin maigida tasa a farjinta.

Ana son in maigida zai fara jimai'n sai ya fara a hankali wato ya fara shigar da kan kaciyarsa cikin farjinta a hankali, bada gaggawa ba, wato yana turawa a hankali yana dawo da kan azzakarin bakin leɓen farjinta a hankali bada ƙarfi ba, musamman ma idan budurwa ce, hakan zai cigaba da yi har kowa ya manta inda yake.

Wani mahimmin abin lura anan shine wasa da farjin mace da baki yana matuƙar tayarma da mata sha’awa

kuma yawaita yin hakan na hana mutuwar sha’awar mata. Haka kuma, hakan na sa mata jin daɗin jima’i kuma yana hana su jin tsoron jima’i, kuma ma hakan nasa samun ninkin jin daɗin jimai wanda hakan kuma nasa saurin ɗaukar ciki. Kada maigida ko ango ya manta kuma a lokacin da ya gama jima'i da amarya, kamata yayi ya ɗauketa cak a hannunsa bayan ya samu ruwa mai zafi, yaje ya gasata dashi domin hakan na da muhimmanci kwarai da gaske. 

Yawaita irin wannan jima’in na ƙarama mace son maigidanta musamman ma a duk lokacin da baya kusa da ita, kuma ma za kaga idan yana kusa da itan, tana yawan son wasa dashi kuma zaka ga amarya tayi saurin sakin jiki da maigida kuma ma hakan na ƙara ma maigida da amarya son juna.

Koda saki ya kasan ce a tsakanin irin waɗannan ma’auratan zaka ga cewar matar na kewar mijinta na baya in har sabon mijin da aka aura baya mata irin wannan jima’in. 

Na barku lafiya! (Asha duri dadi lafiya)

Post a Comment

0 Comments