Yadda ake gane mace mai ni'ima tun kafin aure

Yadda ake gane mace mai ni'ima post*

Kasantuwar ni'ima a jikin mace, shine zaman wadansu sinadarai wanda ubangiji ke halittarsu a jikin macen, wato su wannan halittu na sinadarai bawai mata ne ke sawa jikinsu ba, a'a, illa iyaka kowace mace a haka take samun kanta. Amma akwai hanyoyin da dama wanda mata ke bi domin inganta wannan sinadarai domin jindadinsu dama mazajensu, kai wasu ma sunfi neman haka ne saboda maza. Kuma zaman wannan sinadarai yana matukar kara dankon soyayya a zaman aure. Akalar wannan rubutu nawa na yadda ake gane mace mai ni'ima tun kafin aure shine nayi bayani iya iyawata, da kuma bincike na domin samar da abinda kuke bukata. Ni'ima wacce muka fi sani da isassun zaman sinadaran jindadi a jikin mace, alamominta sune kamar haka.

1. Danshin gaban mace 

2. Zaman dumi a gaban mace 

3. Fitar ruwa lokacin jima'i

4. Matsewa da cikowar gaba

5. Gamsar da miji 

6. Jin sha'awa ga mace.

A yanzu kuma zamu yi dan karamin bayani akan wadancan alamomi na yadda ake gane mace mai ni'ima tun kafin aure wanda muka ambata a sama.

1. Danshin gaban mace:

Wannan gaskiya ne, wato duk namijin da yayi dacen samun mace mai ni'ima tofa ya kara yiwa Allah godiya, domin kuwa ko ba komai zai samu gamsuwa a lokacin jima'i. Koda yaushe ki dinga jinki cikin danshi babbar ni'ima ce, domin kuwa akwai zaman wani muhimmin ruwa a gabanki wanda ke kare ki daga cututtuka da dama, wanda ka iya cutar dake idan suka shige ki. Wani lokacin idan kinje yin fitsari kikan iya ganin wani ruwa mai yauki a gabanki, ko kuma ki iya ganinshi a pant dinki. Wannan ruwa fari ne gaskiya sai dai kuma yanayi na laruri, wata ma nata tamkar madara zata gani. amma fa ba wai ina cewa duk ruwan daya fita wanda ba fari kamar madara na cuta ne, dan haka sai ki kula sosai domin banbamce wannan ruwa.

2. Zaman dumi a gaban mace: 

Wannan yana bada damar yadda ake gane mace mai ni'ima tun kafin aure, mace ta kasance cikin dumi hakan alama ce na cewa tanada ni'ima ko shakka babu, bawai kuma ina nufin cewa da kinji babu dumi wai baki da ni'ima ba, samun wannan dumi a tattare da mace yana taimakawa kwarai da gaske wajen gamsar da maigida, harma da lafiyar ita kanta uwargidan, domin tabbatar da cewa kinada dumin gaba zaki iya amfani da hannunki domin tabbatarwa.

Sannan kuma ga wasu abubuwa da zasu kara taimaka miki uwargida ko yar budurwa domin dorewar wannan dumi a tattare dake. Sune kamar haka;

* Yin tsarki da ruwan dumi koda yaushe; ki yawaita amfani da ruwan dumi a duk lokacin da zaki yi tsarki bayan kinyi fitsari, hakan na kashe kwayoyin cuta da zaunar da dumin gaba. Kuma ba wai ina nufin kiyi amfani da ruwan zafi ba. Dan haka a kiyaye.

* Sanya pant wato dan ciki a koda yaushe.

* Kuma ki dinga hade kafarki a lokacin da kike a zaune .

* Bayan jima'i ki dinga rufe jikinki.

* Amfani da magani akai-akai.

Wannan abubuwa ka iya rage wannan dumi a tareda ke.

* Yawan yin tsarki da ruwan sanyi

* Zama ba sanya pant

* Yawan yin wawan zama ga mace

* Rashin rufe jiki yayin saduwa

* Zura yatsa a gabanki

* Ko kuma rashin lafiya 

3. Fitar ruwa lokacin jima'i:

Na daya daga cikin hanyoyi na yadda ake gane mace mai ni'ima tun kafin aure, ganin fitar wani ingantaccen ruwa lokacin da kake saduwa da mace hakan babbar alama ce  na cewa matarka ko babynka akwai dadi gamida ni'ima.

4. Matsewa da cikowar gaban mace:

Samun cikowar gaban mace itama tana daga cikin jerin alamomi na cewa mace tanada ni'ima, amma nasan cewa ba zata baka damar ganewa ba har saika aureta. samun nama sosai a gaban mace is important wato hakan nada kyau sosai.

5. Gamsar da maigida:

Juriya da bajintar gamsar da maigidanki shima na tabbatar da cewa ke mace ce mai ni'ima, domin kuwa akwai matar da bata samun damar gamsar da oga. 

6. Jin sha'awa ga mace:

Uwargida ta dinga jin sha'awar mai gidanta hakan babbar alama ce na cewa zaki yi masa ni'ima, domin kuwa mu maza muna son yadda muke sha'awar matarmu itama ta dinga jin hakan.

Haka zalika domin tabbatuwar wannan ni'ima wacce ke saka mijinki alfahari dake, to ya kamata ki dinga gyaran nono, da kuma gyaran jiki. 

Yadda ake gane mace mai ni'ima tun kafin aure

A karshen wannan rubutu namu na yadda ake gane mace mai ni'ima tun kafin aure ayi sani cewa gaskiya babu wasu hanyoyin kai tsaye da zaka gani a jikin budurwarka ko wacce zaka aura da suke nuna cewa ita mai ni'ima ce. Amma duk da haka ga wasu karin abubuwa da za'a iya amfani domin gane budurwa mai ni'ima domin yin auren ko kuma kafin aure.

1. Mace yar shekara talatin da biyar 

2. Mace wacce ta iya sumbata 

3. Yawan tsafta ga mace

4. Kyakkyawar budurwa 

5. Manyan idanu. Da dai sauransu.

Post a Comment

0 Comments