Farjin mace kala nawane

Farjin mace kala nawane ?

A wannan jawabi namu zamu yi duba ne akan ire-iren gaban mace, amma kafin muyi nisa a bayanin farjin mace kala nawane, yanada kyau musan menene gaban mace wanda a turance ake cewa 'Vagina'. Farjin mace wata halittar tsaga ce ko muce kofa wacce ubangiji ke halittar kowace mace da ita a tsakankanin cinyoyinta, wannan kofa tanada matukar muhimmanci a tafiyar da rayuwa, misali tana taimakawa kwarai da gaske wajen fitar da fitsari daga mafitsara (urinary bladder), haka zalika tana taka rawar gani wajen bawa mata dama fitar da jinin haila, wanda suke yinsa duk bayan wani lokaci na rayuwa, ko kuma bayan yan satuttuka. wannan muhimmiyar kofa bata tsaya nan ba, domin duk wani ko wata halittar dan-adam da ka gani wannan duniya yana rayuwa tofa ya biyo ta cikinta ne sannan ya shaki iskar wannan duniya, har kuma yake rayuwa. 

Farjin mace kala nawane

Ayi sani cewa wannan bayani na farjin mace kala nawane, zaiyi bayani mai jan hankali domin a gane yadda gaban mace yake dangane da samuwar wasu abubuwa ko kuma rashinsu, akwai ire-iren gaban mata da yawa kuma yanada muhimmanci kisan irin naki domin ingantashi ta fannin kiwon lafiya. Gaban mace yanada banbamci tsakanin mata wato kowace mace tanada irin nata, asalima babu farji wanda suke iri daya sak. Babban burin jawabi namu na farjin mace kala nawane shine a gane cewa farji yanada banbamce-banbamcen fadi da zurfi kowace mace da irin nata.

Da izinin mai duka zamu yi duba ne ga kalolin farjin guda uku wanda aka fi samu a yanzu. A cigaba da karatu domin jin wadannan kaloli.

(1). Farji mai rijiya gaba dubu; Wannan wani samfurin farji ne wanda ta fuskar jima'i gaskiya ba kowane namiji keda zarrar iya gamsar dashi ba, wato sai wanda yasan sirrin jima'i ko kuma wanda keda dogon azzakari, wato namiji wanda keda halittar dogon azzakari nada damar gamsar da wannan farji, dalili kuwa shine wannan kalar farji yanada zurfi sosai kuma sai an shige shi sosai sannan macen ke samun inzali, wato ta gamsu da an kwanta da ita. Bugu da kari ana samun wannan kalar farji a dogayen mata wanda suka kasance sirara, ayi sani cewa matan dake da irin wannan farji sunada karfin sha'awa wato karamin abu akan maganar jima'i kan iya motsa musu sha'awa. Cikin kankanin lokaci sukan iya jikewa da ruwa sharkaf, sannan bugu da kari basu cika gajiyawa lokacin jima'i ba. 

(2). Farji mai rijiya da mukulli; Shi kuma irin wannan gaskiya ba'a fiye samunsa ba, domin kuwa duk macen da ubangiji ya bata irin wannan tofa ya mata muhimmiyar albarka mai kyau, domin ta fannin jima'i ya gama yi mata komai, kinsan dalili kuwa? dalilin kuwa shine duk mace mai irin wannan to bata wani maganin matsi domin inganta matsuwar gabanta, irin wannan mata basa samun budewar gaba bayan sun haihu, wato koda yaushe intact suke kuma cike da ruwan ni'ima wanda ko a wane lokaci namiji ya tunkare su zasu bashi gamsuwa irin wacce yake so, ana samun irin wannan farji a mata yan dogaye masu dan jiki bawai lukutaye ba, sannan kuma dama irin wannan mata basu cika irin girman nono ba, wato sunada madaidaicin nono. Si kuma na uku a jerin farjin kala nawane.

(3). Dundubus; koda banyi bayani ba, daga jin sunan tofa kasan akwai rina a kaba, Wato alhaji shi irin wannan farji shine wanda yake a kafe babu ruwan ni'ima a tare dashi, kuma gajibi sai anyi dogon wasa da mace sannan yake kawo ruwa, duk da cewa a hakan ma ruwan ba wani mai yawa yake zuwa ba, wani lokaci ma dole sai namiji yayi amfani da baseline ko man ayu ko kuma yawu sannan zai samu damar yin jima'i da matarsa. Shi dai gaskiya samfurin kalar wannan farji na wannan jerin farjin mace kala nawane yanada wuyar sha'ani kwarai da gaske kuma yanada bukatar a kashe masa kudi domin gyaranshi ko domin a samu zaman aure mai dorewa. Bugu da kari irin masu wannan farji basu cika jin sha'awa ba, wanda nada tasirin zaman aure wato suna yawan samun matsala da mazajensu.

Post a Comment

0 Comments