Joystick hausa novel complete

Joystick hausa novel complete 1

A cikin wannan rubutun zan amsa wannan tambayar da maza suka kai gauro kuma suka kai mari suna yinta. Wannan tambayar data daÉ—e tana yawo tana kuma damun zukatan Æ´aÆ´a maza ba wata tambaya bace illa "waÉ—anne alamomine na mace mai daÉ—i? Wannan tambayar ta daÉ—e ko nace ta jima a cikin zukatan Æ´an uwana maza. 

Yaku maza, ko daga ina kuke a faÉ—in duniyar nan matuÆ™ar kuna jin yaren hausa, ko kuma zaku iya fassara wannan rubutun daga yaran hausa zuwa wanda kuke ji, to kusha kuruminku domin kunzo dai dai wurin da zaku gamsu cewar tambayoyinku sun amsu idan kuka biyoni a sannu cikin abinda zan muku bayani a rubuce har inda zan dasa aya tare a ajiye alÆ™alamina. 

Wannan tambayar dake damun zukatan Æ´aÆ´a maza abun yana bani mamaki fa, to amma dai ban zargi maza ba musamman ma matasa watau samari, ko nace ahababu a yaren larabci, wadanda kuma zan iya kiransu da youth a turance, sakamakon sune ke auren mata, ba mata ke aurensu ba.

Shi yasa yana da kyau mutum ya san wace irin mace ya aura, ko kuma zai aura domin ya zabi daidai da shi.

Alamomin mace mai ni'ima
Joystick hausa novel complete post#

Cigaban wannan rubutun an zaÆ™uloshi ne, watau extracts daga irin irin rubuce rubuce da akayi na irin abubuwan da suke da alaka da tambayoyin naku, watau alamomin yadda zaku gane mace mai daÉ—i. Hakan na nufin wannan rubutun zai kawo muku bayanai wanda aka binciko a cikin irin rubutun da akayi a baya. 

Wai Da gaske Ne Wata Tafi Wata DaÉ—i? 

Wannan tambaya ce da a kullum takan jawo muhawara bama ga maza ba hatta mata suna da bambamcin fahimta game da wata macen ta zarce wata daÉ—i a saduwa irin ta aure. 

Sai dai amsar wannan tambayar ba wahalar amsawa gareta ba. 

Kaman yadda babu wata mace a duniyar nan da za a kirata mummuna har sai idan itace da kanta ta kasa bayyana kyaun nata. Shima haka mata suke a wajen saduwa. 

Duk wata mace tana da daÉ—i sai dai idan itace taki ta zama mai daÉ—in. A taÆ™aice amsar wannan tambayar itace mata dukkaninsu sunabda daÉ—i amma sune zasu iya tabbatarwa mazansu hakan. 

Mata Æ™ananansu da manyansu an juya musu kwakwalwarsu da tunanin ai mata ba duka suke da daÉ—i ba. 

Wannan yasa maza suke raina musu hankali na nuna musu ita da yake tare da ita a yanzu tafi wacce ya baro wajenta daÉ—i. Hakan ya jawo mata suke yiwa junansu gori.

Haka nan idan namiji yana son ya wulaÆ™anta mace musamman idan neman ta yake babu aure zai ke faÉ—a mata bata da daÉ—i, hakan zai sa ta shiga cikin mugun tashin hankali ance mata bata da daÉ—i. 

Ƴan mata kina da daɗi amma dai hanyar tabbatar wa duk wanda zai sadu dake hakan ko akasin hakan.

Akwai kuma matan dama mazan da suke É—auka cewa yawan ni'imar jikin mace suke sa tayi daÉ—i. 

Anan ma ziro ne amsar domin ba haka bane. Da akwai mazan da kwatakwata basu son yin mu'amalar kwanciya da macen da take da yawan ni'ima sosai.

Domin na tabbatar maka cewa duk wata mace tana da daÉ—i da ni'ima, sai na soma faÉ—a maka matakan dake sa mace daÉ—i da kuma abunda yake hana ta, waÉ—anda kuma sune alamomin da zaka bi ka gane ita É—in mai daÉ—i ce ko a'a, kafin daga bisani nayi maka bayani filla filla. Gasu kamar haka;

Soyayya 

Buƙatuwa

Tsafta 

Yin abinda namiji yake so

Sakin jiki

Yanayin kwanciya 

Sadarwa a lokacin tarawa 

Sumbatu

Ni'imar mace 

Yanayin kawowar mace

Ya kai namiji ni É—in nan namiji ne É—an uwanka, kar ta san kar kenan inji hausawa, nasan maza suna jin daÉ—in mace idan suna soyayya da ita kuma kaima haka yake a gunka. 

Menene Yake Sa Mace Tayi Dadi da ni'ima:

Soyayya: Kamin namiji yaji daÉ—in tarawa da mace, sai har idan akwai soyayya ta gaskiya a tare dashi da wannan macen da zai tara da ita.

Duk namijin da zai tara da wacce yake sonta, babu makawa la budda kenan inji balarabe, sai yaji daÉ—inta. Amma idan babu soyayya a tsakaninsu zai biya buÆ™atarsa ne amma ba domin yaji daÉ—in tarawar ba. 

Saboda jin daÉ—in tarawa ga mutum namiji sai idan yana da natsuwa da wacce yake mu'amalar da ita. Saboda shi wannan abin watau jima'i jin daÉ—in sa ba a É—anÉ—ano ake jinsa ba daga zuci yake. A zuci ake jinsa. 

BuÆ™atuwa: Kamin namiji yaji daÉ—in tarawa da mace sai har a daidai wannan lokacin ya kamu sosai na buÆ™atar yin jimai. 

Duk wani ni'imar mace muddin namiji bai ji ya matsu ko zumuÉ—in ya sadu da ita ba. Koda yayi bazai ji daÉ—inta ba. 

Don haka kafin mace tayiwa mai saduwa da ita daÉ—i sai har in yana tsananin son tarawa da ita.

Ka lura, duk mutumin da bai jin yunwa ko sha'awar cin abinci ko wani kayan kwalama, idan aka tilasata shi sai yaci cushe kawai zai yi yana ci yana gunguni. 

Amma da zaka kawo masa waɗannan cimar a lokacin da yake tsaka da buƙatar su. Zaka ga irin zumuɗin da santin da zai riƙa yi a lokacin da yake cin wannan abun. Wannan shine misalin da zaka fahimta.

Idan da za a kawo maka macen data fi ko wacce mace kyaun halitta amma baka da sha'awar yin saduwa a wannan lokacin, sai dai ka biya wa kanka buƙata amma ba zaka ji daɗinta ba.

Tsafta: Shima abu ne da ke sa mace tayi daÉ—i ga mijinta. Da zaran mace zata tsaftace jikinta, da É—akin da ake kwanciyar auren to tabbas zata yiwa mai tarawa da ita daÉ—i.

Daga lokacin da namiji yayi karo da doyi, wari ko hamami daga jikinki musamman ma gabanki. Daga wannan lokacin sha'awar mijin naki zai yi Æ™asa. 

Wanda hakan shine abunda zai jawo miki rashin daÉ—i ga wanda yake sarrafaki.

Hakan yasa duk tarin ni'imar da mace take dashi muddin babtada tsafta mijinta ba zai taba yin saduwa da ita ba saboda ya ji daÉ—i, sai dai domin kwantar da sha'awar sa.

Yiwa Mijinki Abunda Yake So: Matan da basa yiwa mazansu abunda suke so kafin lokacin da bayan kammala tarawa abunda suke so, wannan macen bazata yiwa mai saduwa da ita daÉ—i ba.

A lokacin wasannin motsa sha'awa. Idan mace ta fahimci mijinta mai son abu kaza ne, ko kuma abu kaza yake so, ya kamata ta naÆ™alci waÉ—annan abubuwan ta riÆ™a yi masa su. Idan har mace zata kauda kunya da duk wani tunani a ranta tayi wa namiji abinda yake so a shimfiÉ—a to zaiji daÉ—inta. 

A lokacin gudanar da saduwa nan ma akwai wasu abubuwan da maza suke son matansu na musu, wanda hakan yana Æ™ara musu daÉ—in saduwa da su. 

Haka ma bayan kammala saduwa akwai abunda namiji yake son matarsa tayi masa.

Muddin mace bazata nutsu ta gano waÉ—annan abubuwan ba, koda shekaru nawa zasu yi zaman aure bazai ji daÉ—inta ba domin bata masa abunda yake so.

Sakin Jiki: Duk macen da ba zata saki jiki ba tayi saduwa da mijinta ba. Wannan takura kan nata datayi zai shafi jin daÉ—in da mijinta zai ji.

Akwai matan da sunanan kamar gawa sai yadda aka juyasu, idan aka nuna musu abunda ake buƙata daga wajensu basa yi. Saboda kunya ko kuma rashin sabo. Irin waɗannan matan sam basu da daɗi a wajen maza.

Saboda ana samun wasu matan musamman ma amare wai kada ace sun ƴan iska ne. Sai suki sakarwa mazajensu jiki. Wannan ba ƙaramin kuskure bane kada ki zama hakan muddin dai kina son mijinki yaji daɗin saduwa dake.

Yanayin Kwanciya: Mata da yawa basu iya Æ™irÆ™iro yanayin kwanciyar saduwa ba. Irin waÉ—annan matan idan suka kwanta suna kallon saman É—aki har mijinsu ya gama ya rufe basa motsawa basa cewa komai. 

Idan kinason mijinki yaji daɗin saduwa dake, ki gano yanayin kwanciyar da mijinki yake so ki riƙa masa kamin ma shi ya miki da kansa.

Muddin zaki rika ƙirƙiro muku yanayin kwanciyar saduwa daban da wanda kuka saba yi a kullum sai mijinki yayi kwaɗayin saduwa dake a kullum . Amma idan zaki zube masa kamar kayan wanki to ki sani bazai taba jin daɗin ki ba har abada.

Sadarwa A Lokacin Tarawa: Shi ma yana sa mace tayi daÉ—i a wajen  mijinta. A lokacin tarawa maza suna son mace ta riÆ™a tambayar su yadda suke ji da halin da suke ciki da kuma abunda suke so a musu. Idan gaban namiji ya saÉ“ule zuwa waje saboda tsantsin gabanki, kama ki mayar ciki tare da bashi haÆ™uri, da kuma neman sanin wannan yanayin ya masa ko dai ku sauya.

Sadarwa a lokacin tarawa ba Æ™aramin samawa maza jin daÉ—i yake ba. Yana kuma tsayawa a ransu. 

Sumbatu: Daban yake da sadarwan tarawa. Domin shi sumbatu ga mata masuyi ba komai suke iya tunawa sun faÉ—a ba. Amma a sadarwa komai zata furta tana sane.

Haka zalika shi sumbatu yakan sa namiji ya fahimci cewa bada Æ´ar tsana yake saduwa ba ko gawa ba da mutum ce.

Maza masu son mace mai yawan sumbatu a lokacin saduwa wannan surutun nata na rashin kan gadon da ta keyi yake sama musu jin daÉ—in. 

Maza suna matuÆ™ar É—okin yin tarawa da mata masu sumbatu saboda yadda yake da tasiri a kwakwalwar su. WaÉ—annan kalaman na batsa da kambama maza da mata masu sumbatu suke yiwa mazajensu suna Æ™arawa saduwa armashi. Wasu mazan koda sun fita harkokin nemansu bayan abun ya faÉ—o musu sai suji suna marmarin matansu. 

Ni'imar Mace: Tabbas mace mai ni'ima tana samarwa mijinta jin daÉ—in saduwa da ita. Duk da ba ko wani namiji bane yake iya jimawa yana saduwa da macen da take da ni'ima a jikinta sosai, saboda yadda ruwan gabanta yake da yawan da nan da nan zai sa tsantsin gaban mace zai kwasheshi ya kawo.

Maza na iya jin daÉ—in saduwa da mace mai yawan ni'ima ba kamar macen da gabanta yake a bushe ba.

Duk da hakan mace mai daskararren gaba zata iya jiyar da namiji daÉ—i musamman idan zata iya masa wasu daga cikin abubuwan da aka ambata a sama, tana da zaÉ“i da yawa da zata yi amfani dasu. 

Yanayin Zuwan Kanki: Ga mata masu zuwan kai na gaskiya ba masu ƙirƙiro shi ba saboda sun gaji ko suna son su daɗaɗawa mazansu ba. Maza na jin daɗin saduwa da su.

Kada kiyi zuwan kai haka nan kawai ba tare da kin alamtawa mijinki gaki nan zuwa ba.

Wannan ƙara ihun da ƙanƙame namiji da suke yi a lokacin zuwan kansu, wani lokacin shike jawo shima namiji yayi.

Kada ki zama kurma idan kika zo yin zuwan kai. Saki jiki sosai ki sanar masa yadda ya kaiki ƙololuwar jin daɗin saduwa. Kada sai bayan an gama ki riƙa cewa kinyi zuwan kai sama da ɗaya, alhali shi bai ga wasu alamun hakan ba.

Alamtawa mijinki zaki kawo, ihunki da kalamanki a wannan lokacin da yanayin suna sa namiji yaji daÉ—in saduwa dake. Irin waÉ—annan abubuwan ne suke sa maza zumuÉ—in matansu.

Da waÉ—annan alamomin guda goma dana lissafa nayi bayani akansu nake cewa a huta lafiya!

Post a Comment

0 Comments