Yadda ake matsi da zuma

Yadda ake matsi da zuma 

GA WASU HANYOYIN MATSI DA
ZUMA

Matse Gabanki

Ana dafa bagaruwa da ganyen magarya ki rika wanke gabanki dashi kina zaunawa a ciki da dumi kamar minti 30, a kalla sau biyu a Sati. A duk lokacin da kikai wannan zaman a cikin ruwan bagaruwar nan da zarar kin fito a ruwan sai ki lakaci zuma bakar saka ki saka a gabanki. 

Ana so ko da yaushe idan mijinki zai kusance ki yaji ki gabanki a matse yake, don ba'a son lokacin da miji zai yi jima’i da matarsa ya wuce siririf babu wani alamun matsi. Don haka yana da kyau duk mace musamman wacce ke da aure ta rika kula da gabanta kar ya bude. 

Yadda ake matsi da zuma
Yadda ake matsi da zuma.

Kafin na bayyana miki yadda za ki matse gabanki yana da muhimmanci ki san abubuwan dake jawo budewar gabanki. Ga su kamar haka;

Haihuwa; Babban abinda ke jawo gaban mace ya bude shine haihuwa. 

Istimna'i; shine mace ta dinga biyawa kanta bukata don taji dadi ta hanyar yin amfani da wani cikin gabanta. 

Saduwa; Yin Jima'i yau da gobe idan mace bata kula da gabanta zai bude. 

Wannan kadan ne daga cikin wadannan dake jawo budewar gaban mace, domin ba zan  iya kawo muku su duka ba. 

Yadda Za Ki Matse Gabanki Da Zuma

Akwai hanyoyi na yadda za ki matse gabanki domin suna da yawa, ga wasu daga cikin su:

Zuma da bagaruwa 

Ana dafa ta da ganyen magarya ko ita kadai ki rika wanke gabanki dashi ko ki zuba a baho ki zauna a ciki da dumi kamar minti 30, a kalla sau biyu a sati. Duk lokacin da kika yi zaman nan a cikin ruwa kina fitowa sai ki mulke kofar farjinki da hadaddiyar zumar ki. 

Zuma da kanunfari

Ana dafa shi a sha da zuma da zafi zafi, ko ki jika ya kwana da safe ki tace kisha da madara da zuma. Ana kuma dafa ta a zauna a ciki da dumin ta ko a rika tsarki da ruwan ko kuma a zuba kanunfari kan garwashi a tsugunna, shi ma sau 2 a sati.

Kwallon Mangwaro da zuma

Idan kika fasa zaki ga dan cikn fari ne, ana busar dashi a daka a kwaba da zuma a rika matsi da shi bayan isha’i. Idan zaki kwanta bacci ki wanke ko kuma ki dafa dan cikin da bagaruwa ki wuni tsarki dashi ko ki zauna a ciki, shima a kalla sau 3 a sati.

Almiski

Ki samu fari ko ja ki daka kanunfari ki tankade yai laushi sai ki kwaba da zuma da miskin da man zaitun. Yawaita amfani dashi na matse mace sosai kuma kullum cikin kamshi gabanki zai kasance. Yana gyara macen da ta haihu sosai musamman da jinin haihuwa ya dauke ki fara amfani dashi har kiyi kwana ar’bain. Idan wannan ta faru dake Zaki iya tsarki da; ruwan dumi da zuma da bagaruwa na tsawon wata guda.

Mafi yawa daga cikin mutane basu san yanda gaban mace yake ba balle su san cewa akwai wani waje da ake kira majiyar dadi ba, kuma sanin hakan yana da muhimmanci domin duk macen da tayi sa’a mijinta yana tabo mata wannan wuri(majiya dadi) to zata ga son da yake mata yana karuwa dari bisa dari (100%) itama haka zata ji tana kara sonshi sosai

GA WANI HADIN DON MATSEWAR GABAN MACE

wannan hadin ana yinshi shima don karin ni-ma da kuma matsawar gaban

mace,kuma yana sa hankalin mai gida yadawo kanki,sannan kuma yana sa

gaban mace kamshi sosai wannan hadin angwada amfani yana aiki sosai kayan da ake bukata sune:

Lemon tsami

Zuma mai kyau

Raihan

Yadda ake hadawa 

Za'a yayyanka wannan lemon tsamin sai a saka shi a ruwan dumi sai a kawo raihan a zuba, sai a kawo zuma a zuba sai a rinka kama ruwa dashi tare da wanke duk wani lungu da

sako na gabanki ciki da waje,yin hakan yana sa mai gida ya rinka tabo maki majiya dadi wannan wani bangare ne a cikin gaban mace.

A Wani Bangare Kuma Shin Ko Kinsan Amfanin Kunun Zuma?

Ko kinsan tarin amfanin da Kanun Zaya keyi a jikin Mace? Yau ya kamata ki sani. 

Kamar yanda mata ke ajiye Zuma a gida haka yanzu mata basa rabuwa da kunun zuma domin duk wani hadin daka na musamman ko hadin ruwan jaraba ko wani tsumi idan kuka bincika zakuga akwai sa hannun zuma don haka kema ki ajiye ta don burge mijinki.

Duk lokacin da zaki dafa shayi kada ki manta da ita domin idan ta hadu da lipton tana aiki a jkin mace wajen karin ni'ima. 

Ana Amfani da zuma wajen rage tumbi ki jika shi a ruwa idan ya yini ajike sai kishanye ruwan ki kara wani zaki ga cikin ki ya saki kinyi bayan gida wannan shine alamar yayi miki aiki.

Ana Amfani da zuma wajen maganin infection idan kika saka ruwa tafasashe a flast sai ki zuba ta a ciki da ganyen magarya ki rufe sai yayi kamar sa’a daya (1 hour) zaki yini kina yin tsarki dashi har zuwa dare.

Zaki iya samun zuma sai ki kuma daka garin kanimfari ki hadashi da totuwar raken da kika sha ya bushe sai ki sami farin muski (miskul dahra) ki cakuda shi sosai da zuma da garin da totuwar raken da kuma miskin idan ya bushe sai ki ringa turaren tsugunawa dashi wannan kada ki barshi.

Muhimman Hanyoyin da ya kamata a bi don Karfafa Lafiya lokacin Sanyi.

Zaki iya hada tacacciyar zuma da ruwan aloevera ki gauraya sosai sannan kiyi matsi idan kinyi kusan zuwa wajen oga sai ki wanke sannan ki saka miski na matsi wato (miskul dhara). 

Sanna zaki iya bari sai lokacin da za kije wajen oga ki sakata amma ki hadata da farin miski gurin ya jike sosai wannan ma a jarraba shi. 

Akwai man hulba dan egypt za'a same shi ana sayarwa a karamar kwalba zaki iya hadashi da tacacciyar zuma kiyi matsi kafin kije wajen oga wannan zai kara miki sha 'awa kuma shima ogan naki zaki rikitashi. 

Kina iya saka tacacciyar zuma a farjinki tunda safe sannan idan dare yayi ki wanke sannan ki kara saka wata lokacin da za aje wajen oga zakiyi mamakin aikinta. 

Dazaran karshen shekara ya nufato, Sai a shiga yanayi na sanyi.

Hakan na iya zama kalubale ga lafiyar mutum ta hanya mafi saukin kamuwa da mura, tari, bushewan labba, da sauransu.

INGANTATTUN HANYOYIN MATSE GABA DA ZUMA

A duk bayan kowane jima'i kasaitacciyar mace kamata yayi kada mijinta ya sake kusantarta ba tare da ta tsuke gabanta ba.

Masana ilimin jima'i sun bayyana cewa yawan ni'ima ba shine abin burgewa ba matsi shine sinadari mafi gigita namiji.

Hakika matsewarki shine sirrin da mai gidanki bazai gaji dake ba.

Yar uwa ki hada sinadarai da kanki don morewa rayuwarki ta aure.

Ga kadan daga sinadaran da zaki iya hadawa da kanki.

Rose water da tacacciyar zuma da veniger uhm tsarki da wannan hadi yana sa kamshin gaba tare da tsukewar gaba kuma zai hana kamuwa da matsalolin gaba kamar jinzafin jima'i ko yawan daukewar ni'ima.

Da fatan za'a karanta a nutse sannan abi daki daki a aikata a aikace. 

#

Post a Comment

0 Comments