Kalaman motsa sha'awa

 Kalaman motsa sha'awa post

jawabin namu zaiyi magana akan alamomin mace mai tsananin sha'awa, wato alamun da mace ke nunawa lokacin da take jin sha'awa.

Ma’anar sha’awa ta dogara ne a kan ilimin halin ɗan adam kamar yadda mutum yake jin mutuntawa da godiya ga wani ɓangare da kuma sha’awar halayensa da cikakkun bayanai waɗanda kawai mai sha’awa da son sani kawai yake lura, kamar yadda mai sha’awar ya ɗauki ɓangare a matsayin nasa. mafi kyawun abokin tarayya da kuma cewa zai sanya shi mai zaman kansa daga duk wanda ke kewaye da shi kuma ya raba komai tare da shi kuma ya haifar da kyakkyawar fahimta a tsakanin su ta kowace hanya.

Kalaman motsa sha'awa
Kalaman motsa sha'awa post 

Har ila yau sha'awa takan taso ne wajen ganin mutum a ɗaya ɓangaren ya dace da ma'auni da sifofin da ya zana a tunaninsa game da abokin zaman da yake so ya zauna da shi har abada, sha'awa a cikin ilimin halin ɗan adam ana ɗaukarsa wani ɓangare na soyayya kuma shi ne mataki na farko wanda dole ne ya zama wani abu da ke tsakanin ɓangarorin biyu har sai ya kai ga soyayya, ɗaya daga cikin muhimman abubuwan soyayya shi ne sha'awa.

Kafin na shiga bayani dumu dumu ko nace kai tsaye game da alamomin mace mai sha'awa, zanyi sharar fage ta hanyar yin bayanin menene ita kanta sha'awar mace ? 

Sha'awar Mace :..

Sha'awar mace shine yanayin nan da mace baliga take samu kanta a ciki lokaci zuwa lokaci na buƙatar ɗa namiji ya tara da ita, watau ma'ana namiji ya sadu da ita. 

Tunda yanzu mun fahimci menene sha'awar mace, a mataki na gaba zan so makaranta su sani kuma su fahimci dalilai ko kuma abubuwan dake tado sha'awar jinsin nisa'u inji mutan gabas watau mataye kenan. 

Abubuwan dake tayar da sha'awar mace:.

Abubuwan dake sa sha'awar mata zuwa sun bambanta daga wannan macen zuwa wancan domin kuwa da zamu yi duba zuwa yatsun hannun mu ma zamu ga wasu sunfi wasu tsawo, watau dai fingers are not equal, a faɗin masu jajayen kunnuwa watau turawa. Sanin abubuwan dake tada sha'awar mata yana da muhimmanci da gasken gaske yaku maza, idan kasan menene yake tada sha'awar iyalinka kaga kenan cikin sauƙi ka gano lagonta, yayin kuma da duk baka jin tarawa da ita sai ka kiyaye saboda tsaro, don kar kaje kayi abinda zai sa ta hau network kai kuma ka gaza biya mata buƙatarta, kaga in anyi hakan an saɓa lamba. Kai tsaye ga wasu daga cikin abubuwan dake sa sha'awar mace tashi

-gashin ƙirjin namiji 

-saje da gemun namiji 

-gashi dake fitowa a sassan jikin maza masu yawan gashi a jikinsu

-daddaɗan ƙamshin turare daga namiji

-faffaɗan ƙirjin namiji

-mummurɗewar jikin namiji

-kakkausan muryar ɗa namiji (husky voice) 

-kan nipples ɗin namiji

Waɗannan wasu daga cikin ababen dake tado da sha'awar mace kenan sai a riƙe a kiyaye. 

Ta yaya ake gane alamomin mace mai sha'awa? Lallai tabbas akwai wasu alamomi waɗanda idan mutum ya san su to tabbas zai gane mace tana da sha'awa ko kuma akasin haka. 

Akwai alamomi da yawa da za'a iya gane mace mai sha'awa ce ko mara sha'awa. Sannan a cikin matan da suke da sha'awar ma akwai masu ƙarfin sha'awa akwai kuma masu sha'awar dai dai misali. Bincike da yawa daga masana sun tabbatar da hakan. A wannan rubutun kuma a tare daku zan tattauna game da waɗannan alamomin. Amma domin makaranta sufi saurin fahimtar waɗannan alamomin, akwai wata hanya guda ɗaya da aka fi alaƙanta ta da yadda ake fayyace alamomin mata masu sha'awa ko kuma mata mabuƙata. Wannan hanyar itace hanyar lura da yatsun ƙafar mata wacce binciken masana ya tabbatar da ƴan yatsun ƙafar mace suna nuni da halayyar ta a bisa shimfiɗa ma'ana wurin jima'i ko nace tarayya da ɗa namiji. 

Kalaman motsa sha'awa post Conti...

Ƙafar mace tana da muhimmanci kwarai da gaske a wurin fahimtar ilimin gane mace mai sha'awa da kuma mace mara sha'awa. Kuma dama ai idan bamu mance ba ai ita dama nisa'u watau mace dukkanin ilahirin jikinta al'aura ne amma banda fuskarta da tafukan hannunta. Kunga kenan ƙafafun mace ma al'aura ne.  

A wannan ƙafafun na mace akwai lissafe lissafe da dama da idan mutum ya sansu to zai iya bambance mace mai sha'awa sosai da wacce bata da sha'awa. Ko wane nau'in ƙafar mace yana fallasa ita din wace iri ce a wannan fagen kamar yadda zanyi bayani haka;

Idan namiji ya kalli ƙafar mace in dai har yana da wannan ilimin to kamar ya kalli ƙasan tane, bambamci anan shine kawai dai bai yi amfani da ita bane. 

-Idan yatsar ƙafar mace na kusa da babban ɗan yatsa yafi babban ɗan yatsan tsawo to hakan yana nuna cewar mace mai irin wannan yan yatsun kafar tana da tsananin sha'awa mai ƙarfi. 

-Idan kuma babban ɗan yatsan ƙafar mace dana kusa dashi ya zamana tsayin su ɗaya to hakan yana nuna mace mai irin wannan yan yatsun kafar tana da sauƙin sha'awa sosai. 

-Idan babban ɗan yatsan mace na ƙafa yana da girma da kuma tsawo sosai to hakan yana nufin vagina ɗin wannan matar watau farjinta yana da ƙofa babba da kuma tsayi. 

-Idan kuma babban ɗan yatsan ƙafar mace bashi da girma kuma bashi da tsawo to hakan yana nuna cewar vagina watau farjin irin waɗannan matayen bashi da ƙofa babba kuma a matse farjin yake hakanan kuma bashi da zurfi sosai. 

-Idan mace nada wushiryar ƙafa watau abin nufi idan a ƴan yatsun ƙafarta akwai spaces to hakan na nufin wannan mace mai irin ƙafar nan da ƴan yatsun tana da ni'ima kuma tana da daɗin jima'i ga ɗa namiji. 

-Idan diddigen mace yana da cika, ma'ana bashi da rama to hakan yana nufin tana da juriya a wurin jima'i, duk kwakwar namiji irin wannan macen za ta iya dauke bukatar sa. 

Kalaman motsa sha'awa post conti..

Kamar yadda bayani ya gabata a sama na babbar alamar mace mai sha'awa watau ta hanyar bambance ƴan yatsun ƙafar ta, nayi bayani ne game da wannan hanyar a farko domin ita ce alama mafi sani a cikin irin wannan sharhin. Sauran alamun mace mai sha'awa sun haɗa da;

-Mace mai yawan kallo ko kuma tsawaita kallon ɗa namiji

-Mace mai ɓaragen girma 

-Mace mai nauyin bacci

-Mace mai son jiki

-Mace mai cikar ƙirji

-Mace mai girman kwankwaso 

-Macen da take da heavy flow yayin al'ada 

Zanyi bayanin waɗannan alamomin daki daki idan kuna biye dani kamar haka;

-Mace mai yawan kallo ko kuma tsawaita kallon ɗa namiji

Yana daga cikin alamomin mace mai sha'awa mace tana yawaita kallon namiji batare da ya san tana yi ba a wasu lokutan. A matsayin ka na saurayi namiji idan kaga mace tana yawan kallon ka ko kuma tana yawan kallon maza ma in general to wannan ma wata alama ce na mace za tayi sha'awa sosai. Irin wannan kallon da ake nufi bafa kallo normal ba, irin kallon nan ne wanda a turance bature yake ce masa "oggling". Wannan kallon kai tsaye idan mutum yana yiwa wani to ana alaƙanta shine da kallon sha'awa. 

A alkunya da aka san mace da ita, zai yi wuya mace ta ƙetare tayi wani abun daban saboda kamuwa da sha'awar namiji, sai dai kuma shi wannan kallon mai tsanani haka kuma na tsayin lokaci, alama ce babba dake nuna macen dake yin irin sa tana da sha'awa sosai. 

-Mace mai ɓaragen girma 

A halitta irin ta ɗan adam za kuga wasu maza ko matan tun suna yara suna da gaɓɓan girma. Irin matan da suke da gaɓɓai na girma misali; sune irin matayen da zaku ga ƙirjin su ya tasa da wuri, tun kafin lokacin daya kamata. Idan ma ba ƙirji ba zaku ga wani nau'in na girman gaɓɓai yazo musu da wuri kafin shekarun su nayin wannan girman yazo. Mataye irin waɗannan bincike ya nuna suna da ƙarfin sha'awa. 

-Mace mai nauyin bacci

Kar kayi mamaki don kaji haka. Haka abin yake kuma haka lissafin yake. Duk macen da take mayyar bacci ko kuma mai nauyin bacci sosai to bincike ya tabbatar da tana daga cikin mabuƙatan mata a fagen tarayyar ɗa namiji. Kamar yadda halayyar bacci take wato keɓewa a katifa ko shimfiɗar bacci to haka mace mai nauyin bacci take da tsananin buƙatuwar keɓancewa da ɗa namiji. 

-Mace mai son jiki

Wannan magana dahir ce. Ai ina tunanin a dai dai wannan gaɓar bana buƙatar fayyace maka bayani yakai mai karatu. Idan kuma kana buƙatar bayani to gashi; mun san cewa akwai mutane masu halayyar son jiki kuma irin mutanen nan idan kuna dasu a cikin makusantan ku to zaku ga cewa tun suna ƙananu suke da wannan halayyar ko kuma ɗabi'ar son jikin, sannan bugu da ƙari kuma irin mutanen nan masu son jiki kaso casa'in cikin ɗari mata ne. Duk mace mai ɗabi'ar son jiki tamkar mage to wannan matar tana da ƙarfin sha'awa. Mabuƙaciya ce ku sata a lissafi. 

-Mace mai cikar ƙirji

Ƙirjin mace ma'ana nonuwanta na ɗaya daga cikin manyan hanyoyin motsawar sha'awa a jikinta. Mata masu biyawa kansu buƙata suna biyawa kansu buƙata ne ta hanyoyi kamar wasa da farjin su ko kuma wasa da nonuwansu, haka kuma a wasannin soyayya nonon mace wata babbar kafa ce ta motsa mata sha'awa ta hanyar taɓa mata nonon nata da wasa dashi musamman ma nipples ɗinta watau kan nonon. Domin waɗannan dalilan dana zayyano maka ya kai mai karatu, mace ma'abociyar cikar ƙirji dole ne ka sakata a cikin lissafin mata masu sha'awa. 

-Mace mai girman kwankwaso 

A can sama mun tattauna akan mata masu saurin girman jiki a cikin jerin alamomin mata masu ƙarfin sha'awa. Wasu matan masu fankacecen kwankwaso watau hips suna samun girman ƙugun nasu ne tun daga farkon yarinta, haka kuma buɗewar ƙugu a wurin mace yana ɗaya daga cikin canjin halittar jikin mace dake nuni da cewar mace ta tashi daga yarinya ta zama baliga, kamar dai irin su tasowar nonuwa da fara zubar jinin haila to buɗewar ƙugu yana ɗaya daga ciki. Mataye masu kafcecen ƙugu bincike ya lissafa su cikin mata masu sha'awa. 

-Macen da take da heavy flow yayin al'ada 

Duk mace mai zubar da jini da yawa yayin al'ada itama binciken masana ya lissafo ta cikin mata masu ƙarfin sha'awa. Ovulation a wurin mace shine fitar wani ruwa bayan kammalar zubar jinin al'ada, bincike anan ma ya nuna cewar mace mai yin ovulation mace ce mai ni'ima, mace mai ni'ima kuwa mace ce mai ƙarfin sha'awa. 

Faƙat!

Post a Comment

0 Comments