Cin durin yar alhaji 1
Cin durin yar Alhaji sabon labari ne da muka samo shi daga Musa jan-zaki dake zandar dake jamhuriyar Nijar, da fatan wannan labari zai yi maka dadi.
Alhaji Sharhabilu Armaya'u wani riƙaƙƙen mai kuɗi ne a unguwar arƙilla dake sokoto birnin Shehu. Saboda tsabar madarar kuɗi irin na alh Sharhabilu Armaya'u akwai laƙabin da mutanen gari suke masa, suna cewa; alh Sharhabilu na Armaya'u mai ɓarin naira wasu kuma suna cewa mai bakin naira. Ni Manu ina daga cikin hadiman babban gidan alh Sharhabilu domin kuwa ina aiki ne a gidan uwargidan alhajin mai suna haj tabawa.
Matan alh Sharhabilu armayau gudu huɗu ne reras na aure kuma a gari akwai irin zantuttuka na shaci faɗi da suke zagayawa ana cewa wai shi alh armaya'un banda mata aure huɗu da yake dasu wai harma akwai kwarkwarorin da yake dasu saboda tsabar kuɗin sa. To koma dai a ina mutane suka samu wannan labarin, labarin ba mai inganci bane. Kuma dama idan mutum yana da kuɗi ko kuma shi ɗin wani sananne ne a cikin al'umma to haka dama za'a riƙa ƙirƙirar labarun ƙarya akansu a cikin jama'a kuma a rasa tushen labarin.
Kamar yadda ni Manu na bayyanawa mai karatu, ina É—aya daga cikin manyan hadiman alhaji a babban gidansa tunda nan ne gidan da uwargidan sa ke ciki da Æ´aÆ´an ta. Kuma ragowar matan alh sharhabilu ko wacce a gidanta daban take tare da Æ´aÆ´an, ta kai hatta amaryar daya aura watanni goma sha É—aya kenan kaga an kusa raba shekara to itama tana nan a sama road, unguwar da take inda ya gina mata wani irin tamfatsetsen gida ya kuma zuba mata kayan alatu na aljannar duniya domin more rayuwa.
Cin durin yar alhaji part 2
Gidan da nake yiwa hidima watau gidan uwargida sarautar mata haj tabawa, a unguwar arƙilla yake nan cikin garin sokoto. Gida ne ƙerarre wanda ya ansa sunan sa gida ba wai muna gida ba. Kuma a cikin irin rukanan gidajen da Alhaji ya saka matayensa a ciki wannan gidan yafi ragowar sauran gidajen kyau watau gidan matar sa ta biyu data uku da kuma amaryarsa dake unguwar sama road. Ban dai san dalilin hakan ba, ko don ita uwargida haj tabawa ta auri alh sharhabilu ne tun bai zama gogaggen ɗan kasuwa ba mai wannan mahaukacin kuɗin? To wannan ne dai ban sani ba.
A cikin arziki irin na alh sharhabilu, a irin labarun da muke ji mu yaran gidajensa, ana yawan faɗin cewa alhaji yana da mallakin gidaje na zama kimanin ɗari biyar da ɗoriya a cikin garin sokoto watau birnin shehu. Filaye kuwa ana cewa alhajin ma ya mance lissafin adadin filayen sa watau ƙasa kenan daya mallaka a faɗin ƙasar sokoton. Gidajen man fetur da akayi ittifaƙin mallakin alh sharhabilu ne kuwa, sun haura ɗari uku a tsakanin jihohin sokoto, kebbi, zamfara har ma da wasu daga cikin sassan ƙasashen katsina, kaduna da garin kano. Har ila yau alhajin yana da shaguna da rumfunan kasuwa a kasuwar kantin kwari dake kano da kuma zamfara da garin jega dake jihar kebbi.
Alhaji Sharhabilu mamallakin manya manyan kamfanunka ne a legas, kano da Kaduna, ko a iya nan na tsayar maka da irin ƙiyasin dukiyar alhaji ya kai mai karatu, da kanka zaka fahimci cewa alhaji sharhabilu armaya'u riƙaƙƙen mai kuɗi ne na gaske. Ko acikin ƴaƴan masu kuɗi ƴaƴan alhaji sharhabilu ba sa'annin wasu ƴaƴan masu kuɗin bane sai dai suyi gogayya da ƴaƴan masu kuɗi na gaske kamar mahaifinsu. Da yawa daga cikin ƴaƴan wannan mashahurin mai kuɗin a birnin landan suke fara karatun su na firamare da sakandire kaga kenan tun fa ba'a je ga lissafin jami'a ba.
Game da irin matan da alhajin yake aure kuwa dama ai ba sai na bayyanawa mai karatu ba.
Kun san dama masu kuɗin nan namu da auren tsala tsalan ƴan mata, to kamar haka ne fa shima ga alhaji sharhabilu armaya'u, domin a yanda ni Manu na samu labari tun lokacin dana fara aiki a gidan attajirin, watau tun ina ƙaramin ma'aikaci a gidan, saboda kunsan shi kansa aiki a gidan alhajin fa matsayi matsayi ne domin kawo yanzu da zan baka labarin tarayya ta da ƴar alhajin, watau ummi, ina daga cikin jiga jigan hadiman mahaifin nata duk kuwa da irin ƙarancin shekaruna na haihuwa, a shekaruna ashirin da shida kenan, ko don na fara aiki da wuri a gidan ko kuma don ba'a taɓa kamani da wani nau'in cin amana ko rashin gaskiya kamar yadda aka saba kama wasu ma'aikatan da suka zo kafin ni ko kuma a bayana? To! Wannan ma dai ban sani ba, amma dai abinda na sani na kuma tabbatar shine duka matayen alhaji babu ta banza a fagen kyau da diri. Matar alhaji ta farko, watau hajiya tabawa wacce nake hidima a gidanta dake arƙilla bafulatanar kaoje ce dake garin kebbi, kuma dama an san fulanin garin kaoje da shegen kyau. Duk da ta kasance matar sa ta fari, haka kuma shekarunta sun fara ja, amma saboda tsabar jin daɗi da hutu da kuma kyanta na tun tali tali har yanzu hajia tabawan tana nan zan zan.
Cin durin yar alhaji part 3
Matar alhaji ta biyu watau haj maryama mutuniyar chadi ce, can yaje ya auro ta maganar kyau ba sai naja bayani da yawa ba. Haka ma matarsa salma ko nace haj salma ita kuma kacokan yayi ɓarin naira ya auro ta daga chan ƙasar ethiopia ko nace habasha. A lokacin daya auro ta a matsayin matarsa ta uku ba ƙaramin hadarin naira alhaji ya haɗa a garin su yarinyar nan ba, haka kuma ya saki ruwan saman naira kamar da bakin kwarya ga iyayen yarinyar, babu shiru suka ɗauki yarinyar suka baiwa alhajin ya ɗauko abarsa ya kawo sokoto birnin shehu. Matarsa ta huɗu watau amarya haj binafa balarabiya ce, ƙurunƙus kenan !
Duk da irin wannan dukiya ta alhaji, alhaji mutum ne mai dattako wanda yasan haƙƙin ɗan adam, yasan haƙƙin na ƙasa dashi. Alhaji babu ruwansa da wani abu wai shi girman kai da ɗagawa ko kuma nuna isa da iko wai dan yana da kuɗi.
Sam! Alhaji Sharhabilu bai san wannan ba, abinda Alhaji ya sani shine karamci, kyauta gashi kuma da zumunci domin kuwa yana kyautatawa Æ´an uwansa na kusa dana nesa. Haka muma barorinsa. Alhaji bai bar mu a baya ba. Domin duk farkon wata sai am bawa kowa buhun shinkafa, gero da masara da kuma na cefane kuma fa wannan duka baya cikin lissafin albashin mu mai tsoka.
A cikin ƴaƴan Alhaji na wurin uwargida sa watau haj tabawa da yake ƴaƴanta basu da yawa duka duka du huɗu ne. Biyu mata biyu maza. Babbar ciki tayi aure tana can jihar yobe inda take zaman aure. Maza biyu kuwa duk suna Misra watau egypt inda suke karatu sai kuma autar haj tabawa watau Ummi wacce take neman shiga aji biyu a jami'ar ɗan fodio dake nan sokoto. Ummi dai ƙaramar yarinya ce da baza tafi shekarun haihuwa shekaru goma sha tara ba. Kyakykyawar yarinyar ce siririya amma fa ba siranci irin na ƴaƴan yunwa ramammu ba. A'a ita sirancin Ummi ma za'a iya kiransa na kinibibi irin na ƴaƴan masu kuɗi. Domin kuwa ita Ummi ko cin abinci sai anyi da gaske take tsayawa taci, domin wani tsari ta ɗora kanta akai na yunwa wai shi dieting.
Nasan duka waɗannan abubuwan a dangane da ummi saboda ni Manu ɗan fadar haj tabawa ne watau mahaifiyar Ummi, saboda komai na haj tabawa ni take ɗorawa akai haka kuma haj tabawa ta yarda da hankali na da kuma nitsuwa ta. To haka ita ma Ummi na fahimci cewar ina burge yarinyar duk da kasancewa ta talaka kuma ɗan aikin gidan mahaifinta. Amma fa ba yabon kai ba, ni Manu na kasance farin bafulatani kyakkyawa wanda sau tari idan na ɗau wanka kuma akai sa'a haj ta aikeni kuma ta bani makullin mota domin zuwa wannan aiken, haba sai dai kaga ina bubbuɗawa domin duk inda na shiga zato ake ɗan wani sanata ne ko minista ko dai wani babba a ƙasa, nan kuwa basu san cewa Manu Labaran bane ɗan aiken haj tabawa.
Cin durin yar alhaji part 4
To adai hakan nake matuƙar burge Ummi saboda na sha kamata tana leƙena daga ɗakinta acan sama idan ina harabar gidan, amma ban taɓa nunawa Ummi na gane tana yawan kallo naba. Kuma nima fa tana burge ni amma saboda a rayuwa ba matsayin mu ɗaya ba kuma dama ana cewa faɗan da yafi ƙarfin ka sai kamaisheshi wasa.
Koda yake kasan ana cewa mutum tara yake bai cika goma ba, duk da irin kirki da halayen dattako irin na Alhaji amma babbar matsalar alhajin itace; shi dai alh sharhabilu ba ƙaramin wanzami bane, bafa wanzami mai aski ba, a'a. Shi dai alh wanzami ne sarkin yanka, amma fa yankan gindin mata!.. Duk da irin tsala tsalan matan nan nasa huɗu ciki kuwa harda ƴar larabawa amma hakan bai hana alh bin yaran mutane yana dannewa ba. Kuma dama kasan ita wannan harkar bashi ce, alh nacan yana cin yaran mutane, ni Manu nima na samu tsuntsu gasashshe har cikin daki!.. Domin kuwa ni Manu sai dana ci tsuliyar Ummi yar Alhaji kuma autar haj tabawa duk kuwa da irin yarda da hajiyan tayi dani. To amma ya zanyi?
Wayyo ni Manu ni da aka kawowa gindin har kan shimfida ta ?
Wata rana ina kwance a boy's quarters bayan nakai haj gidan kawarta na dawo saboda can na barta kuma ita tace na taho idan lokacin dawowarta yayi daga can gidan zasu maido ta. Ina kwancen nan har bacci na ya fara nisa kamar a mafarki naji wasu hannu a masu taushi suna mutsutsuka min yayan golaye na cikin subadin dadi na bude idanuna wanda a take nayi wani kyakkyawan gani.
Watau Ummi ce yar Alhaji kuma autar haj tabawa zaune a gabana bayan nayi bacci tazo ta zuge min zip din wando ta kama bura na take wasa da ita har tana matsamin yayan maraina na. Kallon katuwar bura ta nayi dake rika a hannun Ummi, bular kaciyar tawa tana dan yin naso ruwan maziyyi dis dis..
Kan nayi wani kwakkwaran motsi Ummi tayi sufa ta kwanta a tsakiyar kirji na daga ita sai rigar nono...
Cin durin yar alhaji last part
Ahhhhhhhhhh! Haka ni Manu na saki ihun dadi wanda ya sa Ummi sakin murmushi hade da lakace min hanci tana harara ta cikin wasa. Daga nan yar yarinyar nan ta kalleni tace
"So nake ka dandana min wannan..
Ta fadi haka tana shafa bular kaciyata. Habawa! Haka na sake sakin wani ihun yayin da ummi ta cigaba da wasu irin shu'uman wasanni wanda bansan ya akai tasan su har ta kware haka ba. Yaran zamani sai a barsu.
Kasan ta yaro kyau take bata karko duk irin wannan muggan wasannin da ummi takewa kan kaciyata da katuwar burar nan tawa tayi caji sosai a hannun Ummi har na kwanta akan ruwan cikin yarinyar nan nayi nutso nayi iyo a cikin birnin dadinta ai sai ta fashe da kuka domin da alama ni Manu nayi wa gindin yarinya karamar kamar Ummi kadan. Dama da kyar na shiga kuma tsayin azzakarin nawa yayi mata yawa.
Duk kukan da ummi ta rika rerawa kasa fita nayi daga jikinta dai dana bubbuga danyen gindinta sosai har nayi mata fitsarin maniyyi sannan na sarara mata. Daga wannan ranar Ummi ta zamo tamkar matata.
0 Comments