Wasan kanin miji 1
Samira da Harisu wasu mata da miji ne dake zaune a garin gusau ta jahar zamfara a arewacin Najeriya. Samira yarinyace Æ´ar kimanin shekaru goma sha tara na haihuwa kuma a yanzu haka duk da tana auren harisu, taci gaba da karatunta a college of education dake nan cikin garin gusau.
Harisu mijinta, yana aikin banki ne a can garin sokoto kuma kwana goma da aurensu ya koma bakin aikinsa na banki ya bar amaryar tasa samira acan garin gusau.
Samira dai yarinyace ƙarama kamar yadda mai karatu ya karanta a baya, kuma wacce yanzu auren harisu yake kanta. Tana zaune ne ita kaɗai a gidan auranta anan cikin unguwar low cost dake can bayan gari, amma idan dare yayi, Ashiru ƙanin mijinta yana zuwa gidan ya kwana a shagon dake ƙofar gidan don kar abar samira ita kaɗai saboda yarinya ce ƙarama kuma tana tsoron gida ita kaɗai.
Akwai jituwa sosai a tsakanin amaryar harisu watau samira da ƙanin mijinta ashiru. Tun farkon fara soyayyar samira da harisu akwai wannan jituwar tsakanin samira da ashiru. Ashiru dai yaro ne mai ƴanmata da yawa kuma yasan takan yadda ake bi da mace musamman saboda sabon da yayi da soyayya da ƴanmata kala kala. Ashiru total opposite na yayansa harisu ne, domin kuwa harisu mutum ne shiru shiru, irin maza nan da kunyarsu tayi yawa sosai. Harisu mutum ne da sam bai saba ba ko kuma za'a iya cewa baisan social life ba kwata kwata.
Samira itace mace ta farko da harisu ya fara soyayya da ita har yayi ƙoƙari yakai ga yayi mata magana har suka ɗan taɓa soyayya kafin wannan soyayyar ta kaisu ga yin aure. Kunsan hausawa masu iya magana na cewa matar mutum kabarinsa, kuma dai masu iya maganar nan dai na cewa zakaran da aka nufa da cara, ko ana muzuru ana shaho sai yayi. To kamar haka ne auren harisu da samira ya kasance.
Duk da irin ƙorafe ƙorafen da samira kanyi akan rashin iya soyayyar harisu, da yake kunsan mafiya yawan mata, bance duka bafa toh!.. Kunsan mafi yawan ƴanmata har ma da zawarawa hankalinsu yafi karkata ne ga namiji ɗan kwalliya kuma wanda ya iya zance na soyayya, to wannan ne dalilin da yasa samira kwata kwata bata jin daɗin soyayyar harisu.
A yawancin lokuta idan samira na tare da ƙanin mijinta ashiru, takan ji inama shine saurayinta ba yayansa harisu ba, a lokacin da suke saurayi da budurwa ita da harisu. Sukanyi irin wasannin nan na mace da ƙanin mijinta da hausawa kanyi. Ashiru mutum ne mai ban dariya da zolaya musamman ga ƴanmata, shiyasa samira take jin daɗin hira da ashiru ba kamar yayansa harisu ba da yake dinkim, mutum ne shiru shiru wanda magana ma ba damunsa tayi ba bare aje ga batun ban dariya da maganganun soyayya.
_________________________________
Wasan kanin miji 2
Ashiru anasa ɓangaren yana son samira tun lokacin daya fara haɗuwa da ita a matsayin wacce yayansa harisu yake son aure, sai dai shi ashiru son da yake yiwa samira sone irin na ƴan duniya, sone daya saba yiwa ƴanmata a matsayin sa na player, yaro mai ƴanmata da yawa kenan. Babu yadda ya iya ne saboda bazai iya latsa yarinyar da yayansa yake so ba, kuma har maganar aure ta kutso kai. Amma kuma tuni sai wata jituwa da sabo suka shigo tsakanin ita samira da kuma ƙanin saurayinta watau ashiru. Shi kuma ashiru sai kawai yake jin daɗin tafiyar da ita a hakan, duk da wannan burge shin da samira take yana nan maƙale a cikin zuciyarsa.
To a haka dai samira taci gaba da kula harisu har magana tayi ƙarfi, iyaye da manya suka shigo ciki aka daidaita aure ya ɗauru. Mai karatu kada ya manta cewa kwana goma sha huɗu kenan da aurensu samira da harisu da kuma tariyarta, sannan harisu ya koma bakin aikinsa na banki acan sokoto yana kuma ƙoƙarin samun wurin dazai zaunar da iyalinsa ma'ana dai muhalli anan sokoto saboda yana son dawo da samira matarsa kusa dashi.
Samira kuma kamar yadda aka baku labari a sama, tun kafin suyi aure da harisu dama ɗaliba ce a kwalejin ilimi dake nan gusau watau college of education, kuma taci gaba da zuwa makarantarta tare da amincewar mijinta. Ashiru kuwa munsan shike zuwa yana tayata kwana a gidanta a shagon dake ƙofar gidan, kuma shi ashiru telan mata ne sannan yana zuwa makarantar poly. To a haka waɗannan mutane ukun suke rayuwa.
Yau samira ta dawo gida a gajiye saboda tun safe data fita makaranta bata dawo ba sai ƙarfe bakwai da rabi na dare. A lokacin data tashi daga makaranta ƙarfe uku na rana tayi kuma daga nan sai data biya gidansu ta dubo ƙanwarta da bata da lafiya. Ko data dawo kuma kwanciyarta kawai tayi akan kujera three sitter tana hutawa saboda tana jin kasalar tashi ta ɗora abinci.
Ashiru kuwa dama sai dare yake dawowa gidan saboda baccin dare amma wani lokacin yakan dawo wuraren bakwai zuwa takwas musamman idan bashi da wani aiki a shagonsu. To yauma dai wuraren takwas É—in ya dawo gidan, bayan ya ajiye kayan da yazo dasu a cikin shagon da yake kwana, sai ya shiga cikin gidan domin duba samira kamar yadda ya saba.
Ya ɗan jima yana kwankwasa ƙofar falon kafin samira ta jiyo knocking ɗin saboda baccin daya sace ta, ta taso ta buɗe ƙofar falon.
"Lalalala.. Matas bacci kike ma bayan mijinki bai dawo ba, baki san kuma a wane hali yake ba?.. Cewar ashiru kenan yana kallon samira da hannuwansa dafe a saitin zuciyarsa wanda hakan yabawa samira dariya.
_______________________________
Wasan kanin miji last
"Ka ganka ko? Samira ta faÉ—a tana nuna ashiru da hannunta kuma har lokacin bata bar dariyar nan ba.
"Eh an ganni.. Ashiru ya sake faÉ—a.
"Mijin daya bar matarsa da gajiya baiyi mata tausa ba? Samira ta faÉ—a tana aikawa ashiru hararar wasa.
Ai yanzu ma ban makara ba. Sai nazo nayi miki sahibata. Cewar ashiru.
Kar mai karatu ya manta irin wannan wasan ƙanin mijin dake tsakanin samira da ashiru.
"Jishi sai kace zai iya. Fadin samira kenan tana kallon ashiru wanda ya tashi daga kan kujerar da yake kai ya koma kujerar da samira take kwance ya fara matsa mata ƙafafunta ita kuma tana dariya. A haka ashiru yaci gaba da mammatsawa samira ƙafafu a hankali zuwa gwiwoyinta ita kuma sosai samira take jin daɗin tausar da ashirun ke mata.
A lokacin da hannayen ashiru suka fara motsa cinyoyin samira dukansu su biyun sun riga sunyi nisa a wani zango da dawowarsu zaiyi wuya. Haka ashiru yaci gaba da yawo da hannayensa a jikin samira sosai yana aika mata zafafan sakwonni masu tsayawa a rai. Daga nan fa ya samu samira matar yayansa ya riƙa shafe mata jiki yana tsotsar duk inda yakai bakinsa a jikinta.
Da tafiya tayi nisa ai kawai sai ashiru ya kamo hannunta ɗaya ya ɗora akan zungureriyar burarsa dake ta faman ɗigar da ruwan maziyi ɗis! ɗis! saboda sha'awar da take ɗibansa. Haka yasa samira itama ta shiga wasa da ƙatuwar burarsa, daga nan ya kamata ya kwantar ya kama kan kaciyarsa ya saita da kyau ya shige cikin ɗan ƙaramin ramin gindinta da yayansa ya pasa sati biyu da suka wuce.
Haka Ashiru ya riƙa cin ƴar ƙaramar tsukakkiyar tsuliyar samira da miƙaƙƙen azzakarinsa yana kama mata kan nononta yana kuma zagaye mata shi da harshensa, hakan yasa samira ta riƙa turo masa ƙirjinta domin yasha da kyau. Ashiru ya jima akan samira kafin daga baya yayi mata wata irin runguma ta gaske ya rika tsiyaya mata sperm ɗinsa.
Daga wannan ranar kullum ashiru da wuri yake dawowa gidan nan..
0 Comments