Maganin matsi ciki da waje na mata

Maganin matsi ciki da waje na mata

Sassaken ɓaure

Mazarkwaila

Zuma

Kanin fari 

Citta

Za'a dafa sassaken ɓaure sai a dafa suma sauran kayan dana faɗa sai a tafasasu a riƙa sha sau biyu a rana. Za'a ga abin mamaki. 

Wannan haɗin shine ake kira maƙale mata. 

Aya

Waken suya

Kwakwa

Dabino

Madarar ruwa 

Zuma

A haɗe su guri ɗaya a markaɗa sai a tace a zuba zuma da madarar ruwa a riƙa sha, ke da kanki zakiji tun daga lokacin da kika fara sha. 

Karin ni’ima da daɗi

Garin aya gwangwani huɗu 4

Garin kurna gwangwani 3

Garin dabino gwangwani biyu 2

Garin habbatussauda 1

Za'a haɗa su guri ɗaya a riƙa ɗiba ana asha da madara lafiyayya (fresh milk). 

GYARA JIKI 

Sabulun salo

Sabulun gana

Lemun tsami

Kurkur

Sai a haɗa su guri guda a riƙa wanka dasu shima wannan haɗin yana gyara jiki fata ta riƙa sheƙi.

Gyaran jiki (2)

Albabunaj kenan sunan wannan haɗin. 

A kwaɓa shi da ruwan kwai a shafe jiki dashi wannan haɗin yana matuƙar gyara jikin mace bayan an wanke za'a iya shafa kowane kalar mai da ake amfani dashi.

Gyaran fuska

Hanyoyin gyaran fuska tayi sumul tayi haske ƙurajen fuska su fita.

Tumatir

Madara peak

A haɗe su guri ɗaya a kwaɓa dai-dai gwargwadon yanda zai isa sai a shafa a fuska ya samu tsayin mintoci talatin akan fuskar sai a wanke wannan yana gyara fuska sosai.

Gyaran fuska (2)

Lemun tsami

Zuma

A samu zuma sai a matsa lemun tsami a cikinta a shafa ta ga fuska a samu tsayin kamar mintoci ashirin sai a shafa man zaitun akan fuskar bayan an wanketa.

Gyaran gashi

Wacce gashin kanta ke yawan karyewa sai ta samu man dalbejiya ba tare da an haɗashi da komai ba kullum da dare sai ta riƙa shafawa yana hana zubewar gashi.

Gyaran nono

Macen da takeso kada nononta ya faɗi koda yaushe nononta ya zama a tsaye imma budurwa ce, bazawara ko matar aure to ga shawara.

Kumfar maliya

Kaltufa

Hulba

Zaki samu garin hulba ki tafasa ta sai kidan ɗebi ruwan ki gasa nonuwanki dashi ki samu kumfan maliya ki niƙata ta zama garin tai laushi sosai ki zuba ruwan kaltufa a ciki saiki kwaɓa ki shafe nonon ki da shi idan zaki kwanta. 

Sannan ki samu rigar nono mai ƙarfi kisa (mai kama nono) ki kwana da ita in gari yawaye saiki sa ruwan ɗumi ki wanke bayan kin wanke saiki samu man hulba ko riɗi ki shafe shi nonon ki dashi.

Maganin matsi ciki da waje na mata
Maganin matsi ciki da waje na mata

Bayan gama jinin al’ada

Bayan kin gama jinin al’ada yana da kyau ki samu ganyen magariya da turaren miski bayan kin gama wankan tsarki saiki samu aluf da lemun tsami ki tafasa idan ya sha iska saiki wanke kowane lungu da saƙo na cikin gabanki domin yin amfani da aluf da lemun tsami zai tsaftace miki gabanki ya wanke duk wani sauran datti dake cikin gabanki. 

Haka kuma zai kashe maki kwayoyin cutar dake da akwai a gurin bayan wannan saiki ɗauki ganyen magaryarki shima ki ka tafasa saiki ƙara wanke kowane lungu da saƙo na cikin gabanki a nan hikimar yin amfani da ganyen magaryarki shine duk macen da take amfani da shi babu wata macen da zata kai ki daraja a gurin mijinki sai dai idan ita ma tana amfani da ganyen magariya.

Ba dole sai in da jinin al’ada ba zaki yi amfani dashi bayan kin gama tsaftace gun da abubuwan da aka ambato a baya sai ki dauko turaren miski ki riƙa dangwalawa idan kina da warin gaba. 

Ganyen magarya

Kanunfari

Ki haɗa su guri ɗaya ki riƙa kama ruwa dasu.

Tsukewar gaban mace

Garin zogale

Man kaɗanya

Kwaro

SIRRIN MATSEWAR GABA

Ki sami ganyen GAMJI ki riƙa kama ruwa da shi har tsawon wani lokaci, ke da kanki za kiji kin canja, kin haɗe, wanda nasan dole yasaki dogon tunani.

BAGARUWAR HAUSA DA TSINTSIYAR
MAZA 

A tafasasu ko kuma a jiƙa su da ruwa mai ɗumi kiɗinga kama ruwa dashi amma da ɗuminsa ake so kiɗinga amfani dashi ko da ya salance zaki iya tafasawa.

Ki samu man zaitun kina lakutawa a gabanki,kuma kina sha sau uku a rana, hmmm wata maganar dai sai kin gwada.

Bayan kin gama jini ki sami miski MAI KYAU ki lakata shi a gabanki, sannan ko da bakya jini zaki iya lakatashi in har kina biɗar hakan amma ba kullum ba saboda shi yana da ƙarfi. 

Ganyen Aloevera 

Idan kina so ki matse gabanki ciki da waje ta yanda mijinki zai jiki kamar budurwa to ki riƙe wannan ganyen ki sarrafashi kamar haka;

Ki samu aloevera da ƙaro da kanumfari saiki zuba ruwa ki tafasa bayan kin tace ana so ki

ajiyeshi har yayi sanyi kina tsarki dashi.

Sannan idan kika samu ganyen aloevera ki matse ruwan saiki ɗauko man zaitun ki gauraya kiyi matsi dashi bayan kin wanke da ruwan ɗumi saiki sake sakawa har

zuwa dare wannan sirrin duk wanda tayi zata yi mamakinsa shine ake cewa gyaran bazawara. 

kuma wannan sirrin banda budurwa.

Kitsen damo da man ayu sun daɗe suna taka muhimmiyar rawa a wajen ma'aurata wato jin nishaɗi lokacin saduwa ma'aurata suji kamar a kwana anayi kuma gashi baida matsala a gaban mace ko namiji musamman mata za kuga idan wannan kitsen ya karɓi mace zata riƙeshi shi kaɗai ya isheta mallake mijinta. 

Kuma kamar yanda nayi bayani a baya namiji shima yana aiki da kitsen damo wato idan namiji yana so yaga matarsa tana biye dashi a kowanne lokaci sakamakon saduwa da yake yi da ita to lokacin da yazo jima'i da ita ya ɗauko man damo ya haɗashi da zuma ya gauraya saiya shafa akan azzakarinsa to a wannan lokacin matuƙar ya sadu da matarsa zataji bata taɓa gamsuwa irin wannan lokacin ba amma kuma namiji me ciwon sanyi da basir bazai masa ba hasalima zaisa maniyinsa zuwane da wuri. 

Amma fa ita mace idan ta samu man damo itama ta haɗa shi da zuma lokacin da zata sadu da mijinta saita ɗebo ɗan kaɗan tayi matsi to a wannan lokacin mijinta zai jita daban domin wani kalar ɗanɗano zatayi idan kuma so kike ki mallake mijinki a gado bayan kin saka zumar saiki samu lalle ki zuba ki saka ruwan aloevera ki gauraya sosai saiki samu roba me kyau ki ajiye domin yakan daɗe be ɓaci ba sai kina matsi dashi. 

Haka kuma amarya da take shirin karɓar angonta daga lokacin da ta fara gyaran jiki to ta kasance da man damo a kusa domin idan tazo dafa kazar amarya ta zuba shi kaɗan a ciki sannan lokacin da ta rage kwana uku tana haɗa shi da zuma tana matsi dashi sannan tana shafawa a saman farjinta gefe da gefe duk namijin da ya shiga jikinta saiya nuna alamar yaji canji kuma gabanta zai ciko dum dum. 

Sannan mace idan tana son jin daɗin mijinta taji tamkar bata duniya lokacin jima'i to ta haɗa man damo da man hulba original dan Egypt ta shafa a gabanta kuma tayi matsi dashi awa 3 kafin lokacinda zata sadu da mijinta shi kuma saiya haɗa man damon da zuma ya shafa akan azzakarinsa ku jarraba wannan kuga aiki. 

Bayan haka mace zata iya haɗa man damo da man ayu waje ɗaya tayi matsi dashi yana kara mata ɗanɗano me gamsarwa. Haka nan dai shima man ayu yake cin karensa babu babbaka saboda kusan kowa yasani ma'aurata idan sukayi aiki dashi nishaɗi cikin jin daɗi tare da gamsuwa. 

Kuma manyan mata sun samo dabarar haɗa man damo da farin miski, idan kin samu farin miski me kyau ki haɗasu lokacin da kika ga oga ya hauro kin gama shiri ɗokinsa kawai zai hau to ki shafa kaɗan kaɗan a gabanki yaɗan shiga kaɗan bawai ki tura can ciki ba kinayin wannan kibawa oga ya shiga kiga ruɗewa. 

To akwai abu biyu da yakamata mata su fara lura akan aiki da man ayu ko man damo. Abu na farko ki tabbatar kin samu original kuma yanda zaki gane original zaki ga daga yaji sanyi zaiyi bacci za kiji yana ƙamshin kitse ki lura sosai da ƙamshinsa. 

Kada a sayi wanda aka haɗa da wani oil ɗin don ba zaiyi aiki ba. Sannan ki tabbatar baki da matsalar infection, koda yake wasu matan suna dashi ma amma yana musu aiki amma dai wanda bata da shi yafi yi mata.

Post a Comment

0 Comments