Hotunan yadda ake kwanciya da mace

Hotunan yadda ake kwanciya da mace 

Babu mamaki akwai tarin tambayoyi a zuciyarki kan yadda zaki É—auki ciki, musaman idan kina da larura ko wani ciwo. Kula da lafiyar jiki na cikin matakan farko na iya samun dacewar daukar ciki. Amma kuma me za ki iya yi domin inganta hanyoyin samun haihuwa?

Shawara mafi muhimmanci ga mace da ke son É—aukar ciki ko samun juna-biyu ita ce sanin yanayin jikinta, musamman lokacin zuwan jinin al'adarta.

Bincike domin sanin yanayin lafiyar jikinki.

Kafin ki soma ƙoƙarin ɗaukar ciki, ki soma duba lafiyarki. Ki tambayi likitarki domin samun bayanai kan magunguna da ke taimaka wa mace wajen ɗaukar ciki - masu ɗauke da sinadarin folic asid da ke taimakawa da kuma bayar da kariya kan wasu matsalolin haihuwa da suka hada da haihuwar jarirai masu nakasa.

Sinadarin folic acid na aiki sosai a kwanakin farko na É—aukar ciki, shi ya sa yake da muhimmanci ki tabbata kina shan sa sosai tun kafin ki yi ciki.

Sanin lokutan haila

Me kika sani game da lokacin zuwa da É—aukewar hailarki? Fahimtar hakan zai taimaka miki wajen sanin lokacin da yafi dacewa na É—aukar ciki.

Lokacin da mahaifar mace take fitar da kwayaye shi ne mafi dacewa wajen É—aukar juna-biyu a gare ta.

"Wannan shi ne lokacin da ake son mace ta nuna nacewa wajen jima'i a kai-a kai," a cewar masana.

Hakan na taimakawa wajen gane alamomin fitar kwai, da sauye-sauye da mace ke ji a jikinta da fitar ruwa daga farjinta.

Ruwan na kasancewa fari da ɗan kauri da yauƙi wanda ke isar da sakon cewa shi ne lokacin iya samun juna-biyu. Wasu mata kuma kan yi fama da ciwon mara.

Sannan akwai abin da ake amfani da shi wajen gwada ko mace ta soma fitar da ƙwai wanda shi ma yana taimakawa wajen ankarar da cewa tana cikin lokacin iya ɗaukar ciki.

Babu mamaki kin taɓa jin wannan batu -- kwance a kan gado ki ɗaga kafarki sama bayan saduwa domin ƙara damar da kike da ita ta shigar ciki. Mene ne gaskiyar hakan? Zance na zahiri babu gaskiya a wannan batu.

"Kwankwasonki ba ya juyawa idan kin É—age kafafuwanki sama. "Kuma kar ki shiga bandaki a wannan lokaci, a cewarsa. "Idan kika jira na minti 10 zuwa 15, maniyyin da zai shige ki zai yi aiki yadda ya kamata a mahaifa."

 hotunan yadda ake kwanciya da mace ...

Ina maigida ko angon da yake son yaga ya zira kwallonsa a raga? 

Ina maigida ko angon da yake burin yaga ya barwa iyalinsa ko amaryarsa ajiya a cikin mahaifarta? 

Haka kuma ina maigida ko angon da yake burin ko fatan ganin ya hurawa iyalinsa, uwargida ko amaryarsa cikinta kamar balan balan, sakamakon ajiyar kwansa ko nace É—a ko Æ´aÆ´ansa dake kwance a mararta ? 

Dukkanku ku biyoni, ku saurara, a tare da haka kuma, ku bani hankulanku domin jin bayanin sirrika, wurin ganin cikar wannan burin naku na É—irkawa iyali, amarya ko uwar gida ciki ya kai maigida. Ko kuma angon da idan ya taki sa'a tun a daren farko, kwansa ya shiga ya kuma zauna a cikin mahaifar amarya, sai dai fatan ita amaryar ta samu ta kyankyashe masa kwan nasa. Idan hakan ta faru sunan wannan angon sharp shooter! 

Idan kuna tare dani a cikin maudu'in nan na yadda ake yiwa mace ciki,to ku sani cewa a wannan matakin, tare daku zan kasa bayanin hanyoyin yiwa mace ciki zuwa gida huɗu, wanda za'a lissafosu a ƙasa a kuma ayi bayani daki daki a kansu kamar haka;

-Sirrin kula da lafiyar mazantakarka

-Sirrin kayan cima dake kawo ƙarfi da kuzari

-Sirrin wasan soyayya 

-Sirrin kalolin kwanciya 

Bayani akan yadda ake kwanciya da mace .

Itafa kwanciya ko saduwa ko kuma tarawa da iyali tana cike ne danÆ™am da irin nata sirrinkan. Zai yuwu maigida ko ango yasan wasu, amma fa dayawa daga cikin sirrikan da zamu gani a cikin bayanin nan ba lallai idan maigida ko ango yana da masaniya akansu. Idan ango ko maigida bai garzayo ya karanta ba, ku waÉ—anda zaku karanta sai ku bashi labari, idan bai samu hakan ba to sunansa sorry! 

*sirrin kula da lafiyarka a matsayinka na da namiji* 

Karka manta sai kana da cikakkiyar lafiya da kuzari sannan ne zaka fara sa rai dayi mata cikin nan fa. 

Kasan ita lafiya uwar jiki ce, sai da itane komai fa zai yiwu. Kowa yaji daÉ—in lafiya baya ga mai ita. Saboda haka maigida da ango da duk mutumin dake ansa sunan namiji, ina kira gareka daka kula da lafiyarka a mazantakarka, domin kai É—in baka cika namiji ba idan har baza ka iya biya mata buÆ™atun auratayya ba. 

Idan babu shauki, jin daÉ—i da biyan buÆ™ata akan gadonku to kasani cewa Æ™ashin bayan alaÆ™arku da ita ya karye, idan ma tayi haÆ™uri dakai a hakan to lallai kasani, tana cikin wani mawuyacin hali na rashin samun biyan buÆ™ata a kwanciya. 

KaÉ—an daga cikin sirrikan kula da lafiyar mazantakarka ko nace lafiyar azzakarinka sune;

-ka kiyayewa saka wando ko belt watau maÉ—aurin wando mai matse maka mara. 

-ka kiyaye wando mara faÉ—i ko hantsa mai matse maka azzakari ko marainanka ma'ana Æ´aÆ´an golayenka. 

-ka kiyaye riÆ™e fitsari a mararka yana matsarka, domin yin hakan yana kashe wasu jijiyoyin azzakarinka bincike ya tabbatar da hakan. 

-ka kiyaye É—ora waya ko computer laptop, watau na'ura mai kwakwalwa akan cinyoyinka ko kuma a tsakanin cinyoyinka musamman dai dai wurin mararka da saman azzakarinka, hakan na rage ko kashe Æ™arfin gaba musamman ma idan akwai vibration a waya. 

*sirri na irin kayan cima da suke inganta ƙarfi da kuzarin namiji*

Kana buÆ™atar jajircewa akan gado, kana buÆ™atar lafiyyayen kuma ingantaccen maniyyi idan kana fatan yiwa mace ciki. Kasa wannan a ranka ! 

A fagen fama watau ina nufin bisa gado wurin saduwa da ita uwargida ko amarya, babu wani waje da zaka buÆ™aci Æ™arfinka da gwarzantakar ka kamar anan É—in. Ka sani maigida ko ango, shi Æ™arfin mazantakar namiji a halittarsa yake;  ba'a girma ko Æ™arfin jiki yake ba. Ka tuna, dama anacewa fankan fankan bata kilishi? To haka bayanin yake. 

Zaka iya samun tsamurmurin mutum amma kuma mai É—an karen Æ™arfin azzakari da gwarzantaka a yayin auratayya, wanda yake biyawa mace buÆ™ata harma ya Æ™ara mata da extra! Zaka kuma iya samun Æ™aton namiji mai manyan É“arage, ma'abocin Æ™arfi a jiki amma kuma sai kaga shiÉ—in ragone na gaske a shimfiÉ—a. Wani ma laÉ—iyine. Saboda haka ka gane shi Æ™arfin azzakari a halitta yake tun ran gini ran zane kenan. 

Sai dai kuma akwai nau'in kayan cima da zaka iya amfani dasu domin samo ko kuma inganta ƙarfin mazantakarka, musamman a cikin kayan marmari ko kayan itatuwa. Kaɗan daga cikin misalan abubuwan da zasu taimaka maka anan sune;

Kankana- kirarinta.. uwar ruwa kenan! Daga namiji har mace duk suna buÆ™atar wannan É—an icen mai suna kankana. Kankana tana Æ™arawa namiji Æ™arfin sha'awa da juriyar kwanciya haka ga mace tana Æ™ara ni'ima sosai a jikinta. Ka juri shan kankana. 

Ayaba- yawan cin ayaba akai-akai zai ƙarawa ruwan maniyyinka kauri, yawa da kuma inganci, karka manta lafiyar maniyyinka abar dubawace sosai wurin cikar burinka na ɗirkawa uwargida ko amarya ciki. Ka sani bako wane maniyyi bane zaiyi mata ciki, kuma cikin dalilan hakan har da rashin ingancin maniyyi.

Lallai ka riÆ™a cin ayaba musamman a cikin awa É—aya ko mintuna talatin kafin ka sadu da ita. Ina mai tabbatar maka wannan tested and trusted ne! 

Dabino- shima zai taimaka maka wurin juriyarka haka nan yana inganta lafiyar maniyyi. 

Namijin goro- kasan hausawa suna cewa babban goro sai magogin karfe, ka riÆ™a amfani dashi, za kaji yadda uwargida ko amarya zata riÆ™a mararinka a shimfiÉ—a. 

*sirri na wasannin da maigida ko ango zaiyi da iyalinsa ko amaryarsa*

Kaga wannan sirrin dazanyi bayani akai yanzu, karka yadda kayi wasa dashi. Idan kanason jima'i mai daÉ—i, mai kyau, mai tsari dole ka juri yiwa amarya wasa. Ina kira ga namiji mai zuwa ya afkawa mace ba tare da yayi wasan soyayya da ita ba, kasani hakan gibine wurin cimma manufarka. Kasani, wasannin da zakayi mata sune zasu taimakawa jikinta da gaÉ“oÉ“inta su saki kuma su buÉ—e, ta yadda azzakarinka zai shigeta sosai, maniyyinka kuma zaifi samun damar shigarta a hakan. 

Ka mammatseta ka lallatsata, ka tsotsi nonuwanta, kayi fingering gindinta, a taÆ™aice ma dai Æ™urewar wasa shine tsotsar gindin uwargida ko amarya, don haka ka tsotsi ko ina da ina kuma kasha komai da komai nata maigida ko ango. 

Kayi mata wasanni domin janyo sha'awarta har taji tana son wannan tarawar da zakuyi, ta riÆ™a shauÆ™inka, ta wannan hanyar ne kaÉ—ai zaka samu haÉ—in kanta É—ari bisa É—ari, ka kuma yi yadda kakeso kayi da ita kafin ka kai ga saduwa da ita. 

Ina mai tabbatar maka idan ka sadu da ita bayan wasannin nan to shigar da maniyyinka zaiyi cikin gindinta zuwa mahaifarta daban yake ! Ka jarraba. 

*sirrin nau'o'in kwanciya kala kala wanda za kayi amfani dasu harka kai gaci*

Sirrin Æ™arshe a wannan rubutun shine sirrin nau'o'in kwanciya da uwargida ko amarya. Lallai kana da buÆ™atar kasan irin kwanciyar da kake da buÆ™atar yi a kuma lokacin da kake buÆ™atar yin ita wannan kwanciyar. 

Misali anan; namiji mai dogon azzakari zai iya kusan kowace irin kwanciyar amma mai gajeran azzakari akwai irin nau'o'in kwanciyar da sukafi dacewa dashi. 

Namijin da bashi da ƙarfin gaba akwai irin kwanciyar da bazai iya jureta ba, saboda idan akayita zaiyi saurin kawowa, ma'ana saurin inzali.

Kana da buƙatar kuma kasan wace kwanciyarce idan kana yinta da uwargida ko amarya, daga kai har ita kuke da probablity na ɗaukan cikinta fiye da wasu nau'o'in kwanciyar daba wannan ba. Akwai irin wannan nau'in kwanciyar kamar haka;

1- Mace akan namiji: irin wannan kwanciyar kwanciyace da tafi dacewa ga waÉ—anda sukayi wasa da junansu suka more. Kwanciyace irinta jaruman masoya masu daÉ—ewa a fagen famar jima'i. 

A wannan kwanciyar; namiji zai kwantane akan bayansa ya miÆ™e Æ™afafunsa ya kuma warasu akan gado, yayin da ita macen zata zauna akan cinyar namijin. Saitin farjinta daidai azzakarinsa. A irin wannan kwanciyar yawanci ita macen da kanta take saitawa ta kuma zira kan azzakarin a cikin gindinta. A wannan kwanciyar idan namiji ya tashi kawowa to zai kawo ne straight kai tsaye a cikin mahaifar mace. 

Yanayin fitar maniyyi da Æ™arfin nan yayin da amarya ko uwargida take zaune akanka shi zaisa maniyyin ya shigeta da Æ™arfi haka kuma da sauri. Irin wannan kwanciyar tana daga cikin kwanciyar da zata iya saurin daukar ciki. 

2- Doggy style: kaga wannan kwanciyar da kake gani ko kake jin labari to lallai ka jiÉ“inci yinta saboda babu wani yanayin jima'i daya kaita balance. A doggy style ne zaka rika jin Æ™arfinka na Æ™aruwa a lokacin da kake cikin jikinta. Dalili kuwa shine uwargida ko amarya tafi jin azzakarinka a cikin jikinta a irin wannan kwanciyar. Baje maka duwawunta da tayi ta zabga maka goho shine zaisa ka riÆ™a jin Æ™arin Æ™arfi saboda manyan mazaunanta da suke kan idonka. Bugu da Æ™ari kuma itama wannan kwanciyar maniyyinka zai samu shigar mahaifarta da kyau. 

3-Kwanciyar missionary: idan kana hawa ruwan cikin matarka ko amaryarka, to kana yin missionary da ita. Kwanciyar missionary kwanciyace mai inganci amma akwai buÆ™atar kayi wasannin soyayya da ita sosai kafin ka É—afe ruwan cikinta. Ita ma wannan kwanciyar maniyyi yana samun shiga cikin mahaifa yacce akeso. 

Kabi dukkan bayanan dake sama, kayisu a aikace daga nan kuma sai kaci gaba da fatan cikar burinka !

Hotunan yadda ake kwanciya da mace
Hotunan yadda ake kwanciya da mace 

Post a Comment

0 Comments