Ya ake kwanciyar aure

Yadda ake kwanciyar aure 

Ya ake kwanciyar aure

Kafin na tsunduma cikin bayanin na ya ake kwanciyar aure ga mata tareda da miji, ya kamata ma'aurata a koda yaushe su dinga yin kwanciyar cin gindi domin hakan na ƙara jindaɗin aurensu, kuma zai fi kyau mu ɗan koma baya muyi gajeren jawabi akan abubuwan da ya kamata su wakana kafin bayani akan yadda ake saduwa kai tsaye.

WaÉ—annan abubuwan da muke ganin sunada muhimmanci kuwa ba wasu bane illa kamar su:

#. Wasanni

Ya kamata mata da miji su gane, kuma su fahimci cewa sufa wadannan wasannin soyyayar nan da muke yawan faɗakarwa a kansu muke kuma yin bayanai masu yawa akai, wasanni ne masu matuƙar alfanu a tsakanin ma'aurata. Domin hakan yana ƙara danƙon soyyaya, ya kai maigida ko nace uwargida kuyi wasa sosai da sosai domin janyo sha'awar junanku kafin ku kai ga saduwa, yin hakan zai kawo ƙara tabbatar muku da;

(1). samun gamsasshiyar jima'i a tsakaninku

(2). jima'i mai daÉ—i kuma mai tsayawa a zukata

(3). ƙara muku shauƙin junanku

(4). ƙara muku danƙon so da ƙaunar juna

(5). mararin juna, tareda kewar juna a yayinda É—ayan ku baya kusa.

Waɗannan sune a takaice kaɗan daga cikin irin amfanin da miji da mata zasu samu idan har suka jiɓanci yin wasanni da juna kafin akai ga jima'i, ma'ana dai kafin a fara kwanciyar aure.

Rashin yin waɗannan wasannin kuwa zai kawowa miji da mata kishiyoyin duka abubuwan da muka lissafo a sama kamar; jima'i mara daɗi, haka zalika mara fasali, kwanciyar auren da ake yinta ba tareda anyi wasanni ba tana ɗauke muku shauƙi da son ganin junanku, haka kuma kuji sam bama marmarin ganin juna kuma bakwa mararin kwanciya da juna. Ko domin gujewa haka ai miji yayi wasa da matarsa.

A wannan gaÉ“ar ne zamu shiga bayani na ya ake kwanciyar aure domin kyautata alaÆ™ar auratayya. Akwai nau'o'in kwanciyar aure tsakanin miji da mata da dama, amma zai yiwu mai karatu ko ma'aurata su san wasu amma ba dole bane asan dukkan su. Yana da kyau kai ko ke mai karatu kusan kwanciyar da tafi dacewa kuyi, da kuma wani lokaci ya kamata ayita. 

Kowacce kwanciyar aure ta iyali tanada nata salon, akwai yayinda da aka fi buƙatar ayita haka zalika kuma akwai waɗanda yafi dacewa suyi ta, amma idan ubangiji ya yarda da sannu zamu zo gurin da mai karatu zai fahimci abinda muke nufi, ku biyoni a sannu. A halin yanzu ga salon kwanciyar aure fitattu. wadanda aka fi sani, gasu haka;

(1). Maigida akan cikin uwargida

(2). Goho

(3). Almakashi

(4) Mace a samanka

(5) Saduwar tsaye

(6). Kan bayanta 

Akwai kuam wasu salo na kwanciyar miji da mata bayan waÉ—anda muka lissafo, amma dai mun É—auki waÉ—annan ne domin yin bayani a kansu saboda sune fitattu.

(1). Maigida akan cikin uwargida

Wannan kwanciya a turance ana kiranta da missionary kwanciya ce wacce namiji zai kwanta akan ruwan cikin uwargida. Kamar yadda na faɗa, wannan salon kwanciya ce wacce take buƙatar wasanni, kafin akai ga zura ƙwallo raga. Kwanciya ce wacce kai maigida ake so zaka fizgo buƙata, tayarwa da kuma tsuma sha'awar matarka. Wato sai ka tabbatar da cewa iyalinka ta kamu motsu yadda ya kamata kafin ka kai ga ɗare ruwan cikinta.

Idan mai karatu ko maigida ko kuma ke uwargida da kanki kuna mamaki, meyasa wannan kwanciyar take buƙatar ayi wasan soyayya da masoyiya sosai kafin akai ga yinta, to ga dalili. Dalili daya ne tak! Yayinda maigida kai tsaye ya kai ga hawa ruwan cikin matarsa dole zata ji nauyinsa, za kuma taji ta takura sosai. Amma idan kai alhaji ka tsaya ka ɓata lokacin akan yi mata wasanni wanda muka ambata a baya, to ina tabbatar da cewa duk wannan nauyinka uwargida zata ɗauke shi koda kuwa iyalinka yarinya ce shakaf ƴar shila kenan ko. Kayi mata ƙwararren wasan soyayya kamar sumbata mai tsayi mai zurfi ta hanyar shan bakinta yadda ya kamata. Ka laguda nonuwanta ka shanye su sosai, haka nan kuma ka mulmula. Kayi fingering ɗinta ka shiga gindinta idan so samu ne ka tsotse durinta tas tunda ka biya mutumina, daga nan kuma sai ka shiga rijiyar daɗi

(2). Goho

Idan kaji ance waɗannan kalmomin biyu watau goho da kuma gwatso to suna faruwa ne aslan a wannan fitacciyar kwanciyar aure. Ko da yake ana yin gwatso koda ba'a yi goho ba amma dai su biyun nan a tare suke. Kwanciyar doggy a turance bata buƙatar dogon zango na wasan soyayya kafin ace an kai ga yinta, wagga kwanciyar, kwanciya ce da mutane da yawa yanzu, kuma a duk fadin duniya suka waye da ita.

Misalin Miji da yake cikin sauri saboda wasu uzurirrika a gabansa zai iya gamsar da mace da wannan salon kwanciyar, abinda kawai ake buƙatar mace tayi shine ta zabgawa maigida kyakkyawan goho kurum!

Ina jan hankalin masu aure ko mai karatu anan; doggy style wato kwanciyar goho tana buÆ™atar jajirtacce wato ingarman namiji wanda bashi da lalurar saurin kawowa domin gamsar da uwargida. 

A lokacin saduwa irin ta doggy style, a yayinda kake cin durin matarka zakaji Æ™arfinka yana Æ™aruwa saboda yacce zaka dinga ji kana shigarta yadda ya ake so, a dalilin haka ne yasa wannan salon kwanciyar ta doggy wato goho tafi dacewa da ingarman maigida. Raggon namiji idan yayi irin wagga kwanciyar aure da iyali to a Æ™arshe zai tayarwa da uwargida sha'awa ne kurum, yayinda Æ™arfinsa ya Æ™are ita zai bari da jan aiki. Jawur ma kuwa! 

(3). Almakashi

Kwanciyar almakashi wacce muka fi sani da scissors watau kenan a yaren masu jajayen kunnuwa. Kwanciya ce wacce masu yin missionary wato maigida akan ruwan cikin matarsa suke yi a yayinda suka gaji, kuma suke kuma É“uÆ™atar chanja salon kwanciya ba tareda É“ata wani lokaci ba. Misali, yayinda ka jima kana kan ruwan cikin matarka a cikin hali na saduwa dole ne fa zata gaji saboda gaba É—aya nauyinka ka sauke mata shi. Koda bata nuna maka ta gaji ba, kai Audu ya kamata ka chanja salo saboda ka bata damar shan iska. 

Kuna daga kwancen nan kawai sai ka sauka daga kanta, haka zalika kuma daga kwancen nan zaka É—age Æ™afarta É—aya sannan ka shigeta. Wannan shine nau'i na ya ake kwanciyar aure ta almakashi. 

(4). Mace a samanka 

Wannan salo na ya ake kwanciyar aure a iya bincike na, mutane da yawa a cikin al'ummar mu ta hausawa basu waye da ita ba har yanzu. Kuma kwanciya ce mai dan karen kyau, kwanciya ce mai ƙara armashi haka zalika kwanciya ce ta gwarazan ma'aurata.

Alhaji anan kai da kanka zaka kwanta akan bayanka, abin nufi dai shine zaka kwanta kana kallon sama wato ceilin sannan ka wara Æ™afafuwanka, yayinda ita kuma uwargida zata hau kan cinyoyinka ta zauna. A wannan nau'in kwanciyar akwai damar cigaba da wasannin soyayyarku a lokacin da kuke tsaka da saduwa. Da yake ke matar a wannan tafiyar kece a sama, ma'ana dai kina saman masoyinki ragamar taki ce. Kina da damar da zaki sarrafa Babynki yadda kike so. 

(5). Saduwa a tsaye

Wannan nau'in na yadda ake kwanciyar aure dai yana É—aukan salon irin kwanciyar nan da ake yi idan É—aya daga cikin ku ya kasance yana cikin halin gaggawa watau idan tana da wani uzuri amma kuma tana son farantawa masoyi rai. Itama dai wannan kalar saduwar har yanzu ba'a waye da yinta ba yadda ya kamata ba. 

Idan wasu suka ji ance saduwa a tsaye, kar kayi ko kuma kar kiyi mamaki su ce miki basu santa ba. A wannan salon saduwa, kai namiji kai ne zaka kama Æ™afar Hajiya ta dama ko ta hagu, ya dai danganta da inda yafi maka sauÆ™i, idan ka kama Æ™afar sai ka É—ageta har kan kafaÉ—arka. Amma ba kowane ma'aurata suke iya yin hakan ba, musamman idan macen ta kasance gajera ce. 

Idan ya kasance ba zaka iya É—ora Æ™afarta kan kafaÉ—arka ba, to sai ka É—age ka maÆ™aleta a kwankwasonka ta haka ne kaÉ—ai zaka samu damar cin gutsunta yadda ya dace. 

(6) Akan bayanta

Wannan mashahuriyar ta ya ake kwanciyar aure ta saduwa da iyali, itama samfurin kwanciya ce mai ɗan karen daɗi da ƙarin armashi, amma dai kamar yadda wasu nau'in kwanciyar suke akwai lokacin da yafi dacewa ayi ta, to haka itama wannan akwai lokaci da yanayin da tafi soyuwa ayi ta.

Namiji mai dogon wutsiya idan yayi irin wannan salon saduwa da matarsa zata sha wahala, dalili kuwa shine zata jishi a cikin jikinta fiye da ƙima. Ma'ana shine za wuce mata har inda take son ta dinga jinsa. Namiji kuwa mai madaidaicin azzakari shi yafi dacewa da wannan salon kwanciyar. A wannan kwanciyar ke uwargida zaki kwanta ne akan cikinki, watau rub da ciki shi kuma Mista yana kan bayanki. Ta bayanki zai bi cikin salo ya shiga cikin gindinki, a haka salon na yadda ake kwanciyar aure na ita wannan saduwar yake.

Post a Comment

0 Comments