Yadda naci budurwar yayana
Sirajo Baƙo wani matashin saurayi ne a unguwar ladan dake cikin jihar zamfara a arewacin Najeriya. Sirajo baƙo makaniken babur ne mai ƙafa biyu da kuma mai ƙafa uku watau keke napep ko kuma irin babur ɗin nan na guragu. Duk da kasancewar sirajo baƙo saurayi ko kuma matashi mai hazaƙa da himma akan aikinsa ko kuma sana'arsa ta kanikancin babur to amma matsalar sa ɗaya ce zuwa biyu; na farko dai sirajo baƙo ya raina sana'arsa sakamakon ƙarya daya ɗorawa kansa. Eh mana, ƙarya, domin kuwa sirajo in dai ba dole ba, baya so asan sana'ar sa sai kace wani ɓarawo ko ɗan fashi.
Kasancewar sa ɗan ƙarya kuma ɗan fafa a wurin mata, sirajo baƙo idan ya ɗau wanka ya zuba shaddarsa ya kuma jiƙa jikinsa da turare idan yana gaban budurwa to fa anan wai shi ba sirajo baƙo bane makaniken babur sai dai kaji yana kiran kansa da manajan banki ko kuma accountant, ga wasu matan kuma ce musu yake shi ma'aikaci ne a matatar mai watau nnpc ko kuma shi manajan gidan mai ne.
Saboda yadda sirajo yake ƙuƙewa ya ɗinka sutura mai kyau da kuma yadda yake kashewa ƴan mata naira shi yasa basa harbo jirginsa na ƙarya na cewar shi ɗin manajan banki ne ko kuma accountant ko kuma ma'aikaci a matatar mai watau nnpc. Matsalar sirajo baƙo ta biyu itace, shi sirajo mutum ne wanda baya da tsari watau plan kwata kwata a rayuwa. Misali irin kuɗaɗen da yake samu a garejin su na gyaran mashina watau babura, da ace baya fallasar da kuɗaɗen nan ga ƴanmata da tuni ya samu ya sayi ɗan fili ko kuma dai wata kadara a cewar yayansa muntari baƙo wanda yake malamin makaranta a makarantar firamari ta gwamnati dake cikin garin gusau.
Yadda naci budurwar yayana post conti..
Duk irin shawarar da yayansa muntari yake bawa sirajo baya saurarar sa, a cewar sa wai muntarin yana da tunani ne irin na mutanen da kuma sam bai waye ba, eh to ! Muntari baƙo dai ba wai wayewa ce bashi da ita ba, kawai dai shi muntari baƙo mutum ne wanda kyalkyalin duniyan bai ratsa shi ba. Babu ruwan sa da rayuwar ƙarya ko kuma ɗaukowa kansa abinda yasan yafi ƙarfin sa ko kuma ba zai iya ba. Saɓanin ƙanin sa sirajo wanda saboda tsabar ƙaryar sa zai iya ɗaga waya ya kira budurwa yace mata, ai yana filin jirgi zashi meeting can garin legas inda zai halarci wani meeting na ma'aikatan matatar mai watau nnpc da dai sauran ire iren ƙarairayi kamar haka.
Kasancewar muntari yasan irin halin da ƙanin nasa yake ciki na irin ƙarairayi da yake yiwa ƴanmata sai yake masa nasiha da wa'azi akai akai musamman idan shi muntari yaji sirajon nayin irin wannan ƙaryar idan yana waya da ƴanmata. Kuma dama shi muntari baƙo banda kasancewar sa malamin firamari haka nan kuma shi ɗin ustaz ne domin malami ne sosai na islamiyya kuma yana da dogon miƙaƙƙen gemunsa kamu biyu, wanda hakan ne yake sa sirajo ƙanin sa yake ƙara tunzura yake kuma fusata duk lokacin da muntari yayansa yayi masa nasiha ko kuma wa'azin nan. A cewar sirajo baƙo ta yaya lusarin mutum kamar yayan nasa wanda bai san me rayuwa take ciki ba zai riƙa yi masa wa'azi.
Sai dai, kuma duk da iskanci irin na sirajo baƙo to fa babu raini a tsakanin sa da yayan nasa domin kuwa ko ba komai shi muntari baƙo ya kama girmansa kuma da kasancewar sa mutum nutsastse. Sannan duk wani suna da sirajo baƙo zai kira muntari baƙo dashi kamar yadda yake ce masa lusari ko gara ko kuma wanda bai san rayuwa ba, to fa wannan duk a bayan idon muntarin ne, domin kasan shi wargi dama wuri yake samu.
Haka dai rayuwa ta cigaba da tafiya tana garawa tsakanin waɗannan mutane biyun watau yaya da ƙani kenan, muntari baƙo da sirajo baƙo, daya mutum kamilalle ustazu kuma malamin firamari ɗaya kuma saurayi ɗan fafa mai kule kulen ƴanmata haka kuma bakaniken babur.
Yadda naci budurwar yayana post conti..
Daga muntari har sirajo duk suna zaune a gida ɗaya ne watau gidan da babansu ya bar musu gado kuma wanda a ciki suke rayuwa da mahaifiyar su kafin itama ta mutu ta bar su suna rayuwa su kaɗai, kuma duk tsawon lokacin da suke rayuwar nan su kaɗai, shi muntari bai taɓa sanin cewa har mata ƙanin sa sirajo yana kawowa cikin gidan yayi amfani dasu ba. Da yake gida ne ƙarami amma kowanne a cikinsu da ɗakin sa, sannan kuma shi sirajo baya kawo yarinya cikin gidan sai muntari yana can makaranta yana aikin koyarwa to a sannan ne sirajo zai baro garejin nasu ya samo yarinyar da zaiyi buduri da ita sai suzo su shiga ya kaita ɗakinsa suyi duk abinda zasu yi, idan kuma sun gama su fito ya maida ta inda ya ɗauko ta, daga nan kuma ya shiga sabgogin sa.
Ana nan a haka soyayya mai ƙarfi ta shiga tsakanin mal muntari baƙo da wata ɗalibarsa mai suna maraƙisiyya, kuma soyayya mai ƙarfi musamman ma da yake ita wannan yarinyar maraƙisiyya ita ta fara gayawa malamin nata cewa tana sonsa da yake kasan wannan zamanin da muke ciki akwai rashi ko kuma sauƙin ta ido da tayi ƙaranci watau kunya. Shi dai mal muntari baƙo tunda yarinya ta fallasa masa asirin zuciyata bayan yayi irin ɗan nazarin su na malamai sai ya yadda suka fara soyayya da ita.
Ita dai marakƙsiyya yarinya ce mai kyau kuma mai rawar kan gaske amma kuma son da take wa malamin nata, so ne na gaske saboda a cewar ta kamar yadda take faɗawa ƙawayenta shine, ita dai nutsuwar malam muntari tana birgeta. Maraƙisiyya dai tasan cewa saurayin ta mal muntari ba irin matasan zamanin nan bane kuma sun fara soyayya ne da ƙudurinta na wai ita sai ta canza shi ya dawo matashin zamani ɗan love kamar dai yadda take so. Duk yadda maraƙisiyya take tunanin ustazancin saurayin ta mal muntari to fa ya wuce nan.
Sau da yawa maraƙisiyya takan kira malamin nata kuma saurayinta tace masa yau yazo zance tana son ganin sa idan taga yana neman gocewa sai ta saka masa kukan shagwaɓa haka dole zai haƙura yaje gidansu. Idan kuma yaje sai taci ado ta saka ɗamammun kaya ta fito babu ko hijabi sai wani ɗan fingilin siririn mayafi, shi kuwa muntari baƙo daya ganta a haka yake juyawa ya koma inda ya fito ita kuma maraƙisiyya sai taji duk ta muzanta. Idan kuma irin haka ta faru sai muntari ya ɗauki fushi da sahibar tasa ya ɗauke mata ƙafa ya dena kulata har sai tayi ta bashi haƙuri sannan a samu ya sakko daga wannan fushin da kyar, hmmmmm! kaji ustazai.
Yadda naci budurwar yayana post conti..
To a irin hakane wata rana maraƙisiyya tayi karambanin riƙe hannun mal muntari sirajo tunda ya fizge hannunsa ya tafi ya barta yau sati huɗu kenan ya dena kula ta kuma baya ɗaukan wayar ta, duk ta shiga cikin tashin hankali wanda kuma hakan yasa wata safiyar lahadi ta shirya tsaf tayiwa innarta ƙaryar za taje gidansu ƙawarta mairo, tana fitowa tayi wa gidan su mal muntari tsinke da niyyar cewa yau dole ne sai ya saurareta, bata san cewa shi mal muntari yayi sammako a safiyar nan ba, domin kuwa tuni ya fita tashar mota yaje ya samu motar farko mai zuwa ƙaura-na-moda can garin mahaifinsu.
Yayi tafiyar ne domin yaje ya gaida kawunnansu dake can garin kuma kafin ya tafi sai da yacewa ƙaninsa sirajo idan zashi ya shirya suje amma sirajo yaƙi, a maimakon ma yace a gaishesu kawai sai jan mayafin sa yayi yaci gaba da bacci abin sa.
Koda maraƙisiyya taje gidan safiya ce babu kowa yaran ma duk sun tafi islamiyya saboda ranar lahadi ce, kwankwasa ƙofar gidan maraƙisiyya ta shiga yi amma babu alamar za'a buɗe ganin haka ne yasa ta ƙara ƙaimi wurin bugun ƙofar.
Can cikin baccinsa yaji ana buga ƙofar gidan saboda haka a fusace ya yanke baccin nasa ya fito daga ɗakin daga shi sai gajeren wando babu ko riga da niyyar zuwa yaga uban dake buga musu gida da safiyar nan. Sirajo na buɗe ƙofar nan kawai sai yayi katari da yarinya budurwa, haka suka tsaya suna kallon kallo.
"Ku gidan naku ba'a yiwa baƙi iso ne?
Zazzaƙar muryar maraƙisiyya ce ta daki dodon kunnen sirajo wanda yayi sauri ya matsa gefe yana faɗin aaaaaa..haba dai.. Shigo shigo.
Gaba É—aya ya manta daga shi sai gajeren wando.
Bayan sun shiga gidan ne maraƙisiyya take tambayar sirajo ko muntari yana nan shi kuma ya bata amsar cewa yaje can garinsu. Daga nan marakƙisiyya ta sake tambayar sa ko shi ɗin ɗan uwan muntari ne, nan ya sake bata amsar cewar shi ƙaninsa ne. Kan kace wannan sai sirajo da maraƙisiyya suka saki jiki da juna kasancewar ta yarinya mai rawar kai shi kuma sirajo mayen mata.
Yadda naci budurwar yayana post conti..
Suna ta zuba hira amma idanun maraƙisiyya yana kan gajeren wandon sirajo saboda burarsa da tayi zadandan a cikin gajeren wandon nasa. Ko da sirajo ya ankara da abinda maraƙisiyya take kallo sai yayi murmushi ya kalle ta yace kinaso ki gani ne ? Maraƙisiyya bata yi magana ba sai dai ɗaga kanta kawai da tayi alamun eh, saboda shiga wani yanayi da tayi, shi kuwa sirajo ya riga ya fahimci hakan kasancewar sa ɗan harka. Tashi yayi tsaye da miƙaƙƙiyar burarsa a cikin gajeren wando ya ƙarasa inda marakisiyya take zaune, yana zuwa gabanta ya tsaya sannan yaja gajeren wandon ƙasa, yana jan wandon, doguwar burarsa mai kauri ta bayyana a dai dai fuskar maraƙisiyya wacce sai data firgita saboda yadda taga burarsa da jijiyoyi sun fito raɗa raɗa akan azzakarin nasa.
Da sirajo ya fahimci maraƙisiya bata waye da namiji ba sai kawai ya shiga wasa da ita yana yamutsa mata matasan nonuwanta waɗanda ya fito dasu ta saman rigarta kuma daga cikin bireziyarta. Sirajo har harshen sa yake sakawa yana zagaye kan nonon maraƙisiyya wacce ke ƙara turo masa nonon nata. Sai daya gama tsuma ta sannan ya ɗauki abarsa cak ya shiga ɗakin sa ya kwantar akan shimfiɗar sa. Cigaba yayi da wasa da ita saboda fahimtar cewa bata san namiji ba. Bayan sirajo ya gama tsotse marakisiyya ciki da bai sannan ya jawo robar basilin ɗinsa ya lakato ya mulke kan kaciyarsa da jikin sandar burarsa saboda yafi samun sauƙin shiga tsukakken gindinta.
Amma fa duk da yadda sirajon yayi amfani da basilin ɗin nan hakan bai hana maraƙisiya sakin ihu ba, a lokacin da ya samu ya fasa tantanin farjinta na budurci daga nan ne kuma notikan dake kan sirajo suka kwance ya shiga cin gindin maraƙisiyya da gaske. Duk ihun da marakisiyya keyi sirajo bai sarara mata ba sai daya cika ɗanyen gindinta da ruwan soyyaya sannan ne ya ankara da yadda yayi mata fata fata. Haka dai sirajo ya lallaɓa budurwar yayansa maraƙsiyya ta kimtsa ta tafi da fasasshen gindin ta.
0 Comments