Siffofin mace mai dadi guda 7

Siffofin mace mai dadi

Akwai waɗansu siffofin ko wasu halaye dake nuni da cewa wannan budurwa ko wannan mace mai dadi ce. Irin wannan halayen sunada matuƙar ɗaure kai wajen sanin ainahin yaya suke domin sunada bambanci a tsakanin mata, zaka iya samu wata tanada wannan ko bata da wannan amma kuma cikakkiyar mace mai dadi ce.

Siffofin mace mai dadi
Siffofin mace mai dadi post#

Tunda har mun fuskanci yadda abun yake, to kaga kenan ba batun yankewa kai tsaye cewa wance bata da dadi tunda batada wannan alamar ko kuma siffar.

Ga jerin wasu daga cikin siffofin mace mai dadi a ƙasa.

1. macen dake da damshin farji.

2. macen mai jin sha'awa idan taji 👉🏻 Kalaman motsa sha'awa

3. mace maijin sha'awar namiji.

4. mace mai juriyar jima'i

5. mace mai cikakken naman gaba.

6. Kawowa da farin ruwa yayin saduwa.

7. Mace mai jin ta gamsu bayan jima'i.

Ga bayanin macen da muke cewa mai dadin gindi

1. Damshin farji yana daya daga cikin siffofin mace mai dadi matar da take ɗauke da damshin gaba to a gaskiya ko ba'a ɗanɗana ba za tayi daɗi, damshin gaban mace muna kiransa da_Flora a turance. Haka zalika wannan damshin farji na mace shine yake aiki kamar wani tarko kuma me bayar da tsaro domin inganta lafiyar gaban mace, ɗaya daga cikin ayyukansa shine kame duk wata cuta mai shiga izuwa gaban kuma ya kashe ta.

2. Bincike ya nuna cewa matan da suke da saurin jin sha'awa a lokacin da kunnensu yaji maganganu ko kalaman batsa na motsa sha'awa sunada siffofin mace mai dadi, kaga kenan ɗan uwa ko da wannan hanya zaka iya gane cewa mace za tayi daɗi, ka samu wasu zafafan kalaman motsa sha'awa ka faɗa mata cikin kwanciyar hankali da nutsuwa kaga ikon mai duka.

3. A gaskiyar zance shine idan har mace tanada cikakkiyar sha'awa zuwa mijinta ko sahibinta tofa wani sirrine na cewa za tayi daɗi agun mijinta ko sahibinta, idan har ubangiji ya azurtaka da mace irin wannan tofa ina yima murna domin ka samu ɗaya cikin cikin goma na mace mai dadi. Haka zalika mace mai dadi bawai dole saita taɓa mijinta sannan za tayi sha'awarta ba.

4. Siffofin mace mai dadi wani lokacin yakan tafi izuwa fitar da wani ruwa me ɗan kauri bayan ta gama al'ada musamman idan ta kasance budurwa ce, wannan ruwan me kauri bana ciwo bane domin hakan yana nuna cewa tana sake ƙwayaye, wanda a turance muke ce masa Ovulation! Waɗannan ƙwayayen suna mutuwa ne sakamakon ba wani namijin daya kusanceta da zai bata ƙwayayen da zasu saka ta ɗauki ciki, to shine idan suka jira basu samu ƙwan namiji ba suke fitowa kaman majina-majina bayan sun mutu.

5. Lafiyayyar mace mai siffar dadi itace farjinta yake cike da nama dim-dim yadda ya kamata, ba kofa zuɗudu ba kamar tiyo kuma bata fitar da tusar gaba yayin jima'i kuma idan ana mijinta yana jima'i da ita tana fitar da wani farin ruwa me ɗauke da maiƙo sosai da santsi me ɗumi.

6. Yin inzali me malalowa fari fat kamar madara yana daga siffofin mace mai dadi kuma me sanyi da maiƙo a cikinsa, zaka samu cewar macen tana kawoshi cikin kowanne mintuna biyu lokacin ana cikin yin jima'i da ita.

7. Cikakkiyar lafiyayyar mace itace me rijiya gaba uku tareda murfinta da kwadonta duka a haɗe da ɗan makulli a ciki wato wanda muke cewa open and close a cikin farjinta, hmm ita lafiyayyiyar matar tasan tanada wannan.

A karshe a sani cewa wannan rubutu namu baya ɗauke da cikakkun duka halayen ko kuma siffofin mace mai dadi, amma za muyi kokari anan gaba muyi ingantayyar bayanai mungode.

Post a Comment

0 Comments