Yadda ake taba nonon mace taji dadi

Yadda ake taba nonon mace taji dadi

A wannan katafaren gangariyar rubutu mun kawo yadda ake taba nonon mace taji dadi, kai harma da hanyoyin da zaka bi na yadda ake taba nonon budurwa.

Shin ka iya shan nonon mace a daren farko to yau zaka iya.

A wannan rubutun idan kuna tare dani daga farkonsa zuwa inda zan aje alƙalamina na rufe tawwada watau ƙarshen rubutun kenan, zanyi muku bayani in details na yadda zaku yi wasa da nonon mace da kuma yadda zaku sha ku tsotsi abin ku. A cikin rubutun nan zanyi muku bayani akan yadda ake shan nonuwan mace ta ji daɗi, kuma ko wacce irin macece walau budurwa, ko bazawara ko kuma matar aure.

Menene Nonon Mace Kuma Kala Nawane

Mama, nono ko nonuwa, waɗansu ƙulatai ne kwara biyu da su kan tsiro daga ƙirjin mace da zarar ta fara balaga. Fitowarsu na daga cikin alamomin balagar mace.

Har ila yau, nono ya kasance abin da ke bambanta jinsin mace da namiji. 

Kazalika duk wata mace wadda ta haura minzalin balaga kuma aka ga babu nono a ƙirjinta to alamu ne na matsala, amma fa a zamanin yanzu.

A zamanin da, sai mace ta kai shekaru 20 ma babu nono, babu kuma alamar ya taɓa fitowa a ƙirjinta. Amma fa ban da wannan zamanin da muke ciki da ƴar shekaru 13 zaku ganta da nono a ƙirji tana yawo da shi.

Kuma a banciken da aka gudanar an gano cewa, nonon mace na dama yafi na hagu tsayi, amma wacce ke da tantama sai ta auna da kanta ta gani.

Ƙirjin mace shi ne abu na farko da maza ke fara yin tozali da shi da zarar sun haÉ—u da ita. Domin shi ne abin da ke bayyana kyawun É—iya mace da zarar sun fara tsirowa har suka kai minzalin girmansu. Baya ga haka,  nonuwan mace  ya zamto wurin adana abincin jinjiri bayan ta haihu. Yadda zai mai da shi abinci na É—an lokaci mai tsawo kafin ya fara cin abinci mai nauyi.

Nonon mace a É“angaren jima’i

A É“angaren saduwar aure kuma, nonon mace na É—auke da aÆ™alla ko fiye da kaso 35 wurin samar da daÉ—in saduwar aure. Irin ana yi ana wasa da shi É—in nan. Saboda in da zaku kasa mata zuwa kaso 100, to kaso 70 daga cikinsu sha’awarsu na saurin motsawa ne da zarar an yi musu wasa da shi nonon nan nasu.

Bisa wannan dalili ya zame wa dukkanin mata wajibi su tsaya tsayin daka wurin ganin sun gyara, tattala, kulawa tare da alkinta nononsu.

Ko-da-ya-ke na ce mace ta kula da nonuwanta, amma ba hakan ke nufin ta bi waÉ—ansu É“atagarin hanyoyi ba wurin kulawa da shi, misali irin su; surgery wato tiyata a sauya mata da silikon.

Hanyoyin Kula Da Gyaran Nono

Masana sun yi iya ƙoƙarinsu wurin gano hanyoyin da ake bi (naturally) wurin gyaran nono ba tare da hankali ya tashi ba.

Su waÉ—annan hanyoyi da za ki iya bin su sun haÉ—ar da;

Cin Abinci Mai Kyau

Gareku mata, duk wacce ke samun abinci mai rai da lafiya kuma mai gina jiki tana ci to zata iya gyara nonuwanta har ta tsufa da su a ƙirjinta.

Saboda duk tsufanki in har kina samun abinci mai kyau ki gyatse, a ƙoshe ki ke, kuma lafiyarki ƙalau, to za ki iya tsufa da nonuwanki a ƙirjinki.

Son samu mata ku rinƙa samun kayan marmari kuna ci irin su kifi, nama, madara, lemo, ayaba, abarba da sauransu.

Kula Da yanayin Jiki (Body Balance)

Duk wata mace wadda ke buƙatar tsufa da nonuwanta a ƙirjinta to son samu ta rinƙa kula da girman jikinta, wato dai kada ta bari ta zama sukumbiya (asurƙubi babbar ƙaya).

Kada kuma ta bari ta rame ta ƙanjame in dai ba rashin lafiya ce ta kamata ba, ta rinƙa motsa jiki akai-akai ko a gida ne.

Akwai dalilin da ya na muka faÉ—i abinda  nace a baya, shi yawan Æ™iba kan sa fatarki ta yi raÉ“eÉ“e, wanda hakan zai iya kawo zubewar nononki.

Ita ko rama in har ta yi yawa to za ta sanya jikinki ya kasa samun isasshiyar fata da za ta riƙe nonon naki har ya tsaya a tsaye.

Sanya Rigar Nono

Ya zama wajibi, kuma dolen-dole mata su na la’akari da irin rigar maman da suke amfani da ita. Kada su na amfani da rigar nonon da za ta matse nonon nasu (ta yi musu kaÉ—an) kada kuma su na amfani da wacce ta yi musu yawa.

Su nemi moderate su rinƙa sawa, kowacce mace akwai irin cup ɗinta na nono, akwai masu c, e, ee, d, da sauransu.

Ku rinƙa motsa jiki

Na sani, al’ummar Æ™asar hausa ba ta damu da wani abu wai shi motsa jiki ba, an fi son a ga mutum ya É“urkuce, ya zama É—an lukuti, to wai hakan shi ne alamu na jin daÉ—i. Amma fa a gaskiyar lamari abin ba haka ya ke ba. Yin wasannin motsa jiki na Æ™ara wa jikin mutum lafiya, sannan yana sa nonon su zamto masu kyaun gani.

Saboda duk lokacin da kike motsa jiki to jini na samun damar kewayawa zuwa dukkanin sassan jikinki.

Ki rinƙa fita jogging a kewayayyen fili ko na cikin gidanki ne, ki rinƙa ƴan tsalle-tsalle domin rage nauyi, sannan ki daidaita cin abincinki domin ci ba na misali ba kan sa ƙiba.

Kuma a ci a kwanta ma kan sanya kiba.

Ki Kiyaye Wanka Da Ruwan Zafi

Yin wanka da ruwan zafi na kawo raguwar ƙarfin fatar mace, wadda hakan na sa nonuwanta su zube cikin ƙanƙanin lokaci. Amma ban da masaniya game da wankan jego da ake yi har yanzu a karkara.

Ko ma dai menene, duk wacce ke fatan tsufa da nonuwanta a tsaitsaye bisa ƙirjinta, to ya kamata ta rage wanka da tafasasshen ruwa.

Kwanciya Ruf-da-Ciki

Bai da wani amfani mace ta riƙe sarar kwanciya ruf-da-ciki, wato bayanta bisa ƙirjinta, ta rinƙa danne nonuwanta.

Domin matsala ta farko dai ba za ta sake ta shaƙi numfashi ba yadda take so yayin barcin nan nata.

In kina kwantawa a kan nonuwanki to hakan na da illar da zai iya sanya wa nonuwan su zube ba tare da sun yi tsawon shekaru ba a kan ƙirjinki.

Yadda ake wasa da nonon mace taji daÉ—i

Idan kazo za kayi wasa da nonon mace ba fa wawa zaka daka musu ba ko kuma ka kama su da Æ™arfi sai kace ana dambe ko kokawa. A'a abokina sannu sannu ake bin abin a hankali cikin shauÆ™i da soyayya tunda dama ai soyayyar ce ta kawo ku matakin da kuke kai har ma kazo matakin yin wasa da Æ™irjin ta bi ma'ana nonuwanta. 

Idan kana son kayi wasa da nonon mace taji daÉ—i ka tsuma ta, to kar ka fara da taÉ“a mata nono. Kamata yayi a tashin farko kazo mata da wasannin soyayya amma sama sama ba wasanni masu zafi ba. Misali ka fara da riÆ™e hannunta kana wasa da tafukan hannun nata kana mata irin tafiyar tsutsar nan haka, daga nan kana yi kana É—an shasshafa jikinta a hankali sai ka fara sumbatarta watau bi ma'ana kiss. Kana kissing É—inta a sassa daban daban na jikinta kamar bayan hannunta wuyan hannunta kana yi kana bi sannu a hankali kana Æ™ara yin sama wuraren Æ™afafunta har ka dangana da wuyanta. 

A yayin da kake mata wasannin sumbar nan watau kana yi mata ruwan kiss, daga nan idan ka dangana da sashen wuyanta to fa abokina anan ne za kaga ko kuma nace za kaji numfashinta yana canzawa yana yin sama wannan É—in alama ce watau ta fara É—auke wuta, kaima kuma a wannan lokacin shauÆ™in sha'awarta ya fara nisa a jikinka wanda hakan akeso dama, saboda an fiso idan za'a yi wannan sha'anin abi komai a sannu daki daki banda gaggawa. Kuma fa dama ita gaggawa ai aiki ne na shaiÉ—an. 

Ina gaya ma idan kana cikin yi mata kiss a sashen wuyanta daga nan zaka iya rungumo abar ka kaÉ—an matseta a Æ™irjinka ka kuma cigaba da shafa ta musamman sashin bayanta. Kana haka kana haka zaka iya raba ta da jikinka daga nan kuma a hankali cikin salon soyayya sai ka kaiwa sashen Æ™irjinta musamman saman Æ™irjinta kiss. Dama duk abin da ake rigar ta na jikinta. Daga nan a hankali zaka É—ora hannun naka akan tankin madarar ta kana lallatsawa a hankali kana yamutsa mata su sama da Æ™asa. 

Ba sai ka É—auki dogon lokaci ba zaka iya saka hannu ta saman rigar ka fito da nonon babynka musamman saboda ka samu access da kan nonuwanta watau nipples. Idan ka samu nipples É—in ta kana É—an tsokanar su da yatsunka guda biyu ko kuma da É—an tip É—in harshenka. Watau ma'ana abin nufi ba wai tsotsa ko sha zaka fara yi ba. A'a wasa zaka riÆ™a yi da kan nonuwan da jikin nonuwan nata, ka tabbatar ka matsa mata su sosai amma kuma cikin shauÆ™i da kulawa, tarairaya da soyayya ba wai da Æ™arfi kamar É—an dambe ba. Wasa da nonuwana yarinya cikin shafa a hankali da É—an jajjamata kan nonuwan sune zasu birkita maka ita gindinta a jiÆ™e cikin sauÆ™i da kwanciyar hankali. 

Yadda ake tsotsar nonon mace

Nonuwan mace dai suna da matuƙar saurin ɗauka da kai saƙo kwakwalwa sakamakon jijiyoyin aike da saƙo da suke da su. Kuma kamar yadda mata ke son a yaba nononsu, to haka ma maza ke son tsotsar nonon mace.

Saboda haka kafin ka fara tarawa da matarka son samu ka murjeta ka tayar mata da sha’awa yadda ya kamata, ka sha ta ka tsotseta kamar alewa har sai ka fahimci ta buÆ™atu da kai.

Kada ka ji kunyar komai yayin da ka zo tarawa da iyalinka, ka saki jikinka ka sha mamanta yadda ya kamata, ka yi wasa da kan nononta sosai yadda za ta ji daÉ—i. Ka tsotsi nono alaji tamkar mayunwacin jaririn da uwarsa tayi nesa dashi na wani lokaci sanna ta dawo. Kasha kayan ka ka Æ™oshi. 

In ko shayarwa ta ke yi, kada ka ji komai ka kafa bakinka ka sha kai ma, domin babu wata illa da ruwan nonon mace ke yi wa namiji babba.

Hasalima yana ƙara wa namiji babba kuzari kamar yadda ya ke ƙara wa jarirai, sai dai, ban faɗa ma haka domin ka hana ɗiyanka samun maman sha ba.

Tsotsar nonon mace na taimakawa wurin daidaita tsarin gudanar jikin jikinta.

Kuma yayin da ka zage ka ke tsotsarshi, za kaga numfashi ma da-sauri-da-sauri za ka ga tana yi.

To, bugun zuciyarta ne ke ƙaruwa zuwa sau 110 a duk minti guda, kuma wannan saurin bugun yana zame mata kamar motsa jiki ne.

Wasa da nonon mace amarya
Wasa da nonon mace amarya post.

Post a Comment

0 Comments