Cin durin hajiya da mai gadi
Hajiya Zabba'u mutuniyar maiduguri ce. Ita din ƴar mutanen Borno ce, ta fito daga ƙabilar kanuri gaba da baya. Mace ce ita doguwa ingarma ma'ana dai ga tsayi kuma ga kauri, baƙa ce ita a kalar fata sannan kuma akwai diri a jikinta. Cikakkiyar mace ce bata da makusa.
Related stories
Madigo da yarinya kanwar maigida
Hajiya Zabba'u ƴar shekara arba'in da biyu babbar ƴar kasuwa ce mai ruwan kuɗi da jari mai nauyi a hannu. Tana fita ƙasashen gabas na ƙetare irinsu Dubai ta saro kaya da kanta sannan ta dawo gida najeriya ta sayar. Ta kwana biyu a wannan harkar kasuwancin kuma a dalilin tafiye tafiyen nata ne zaman aure ya gagareta.
Aurenta biyu amma dukansu ko wata uku ba a rufawa auren yake mutuwa saboda Hajiya sam bata zama. Maigida ko ya yarda ko bai yarda ba, idan Hajiya ta É—aura niyyar tafiya saro kaya to ba ruwan ta sai taje.
Hajiya Zabba'u ƙaramar hajiya ce ma'ana a shekaru arba'in da biyu na haihuwa har yanzu bata tara shekaru masu yawa ba. Ga kudi ta tara ga daula ta samu amma matsalarta ɗaya ce zuwa biyu. Na farko dai hajiya bata da mai gadon tarin dukiyar nan tata, abu na biyu kuma shine hajiya dai ba tsohuwa bace har yanzu da ƙarfinta.
A saboda haka dole itama tana buƙatar abokin ɗebe kewa. Tana da buƙatar namiji, kuma ba wai namiji lusari ba, ba namiji rago ba. Jarumin namiji take buƙata cikakke mai kuzari akan gado wanda zai riƙa yiwa gindinta dan shekara arba'in da biyu sabis a duk lokacin da buƙatar hakan ta taso.
Cin durin hajiya da mai gadi post conti...
Kuma a yanzu haka ma akwai buƙata mai tsanani a tattare da hajiya Zabba'u ɗin wacce rabonta da ɗa namiji tafi shekara ɗaya da rabi tunma kafin aurenta na biyu ya mutu.
Hajiya Zabba'u ƴar kasuwace, tana da jama'a masu yawa kamar abokan ciniki da mu'amaloli. A cikin ire iren mutanen natane akwai wata ƙawarta Hajiya ƴar jalingo wacce itama bata da aure kuma ta girmewa Hajiya Zabba'u.
Ita Hajiya ƴar jalingo tana da mazaje da suke ɗebe mata kewa, idan buƙatarta ta taso. Ƴar jalingo ta kan zaɓi yaro ɗaya ta kai gidanta wanda zai caccaki durinta ya cika mata shi taf a duk lokacin da bukatar hakan ta taso, watau duk lokacin da sha'awar ta ta motsa.
A lokutan baya Hajiya Zabba'u gani take ita ba zata taɓa iya yin irin wannan mu'amalar da ƴar jalingo takeyi da maza, amma fa a yanzu gaskiyar magana itama ta shirya. Tsohuwar sha'awarta ta motsa, kullum idan ta kwanta da daddare sai dai tayi ta juyi tana matse cinyoyi kafin ta samu da kyar tayi bacci. To mace ce wacce ta kai minzali harta wuce kuma babu maigida. Mace ce taci ta ƙoshi tayi nak, me zata buƙata idan ba jelar namiji ba ?
Cin durin hajiya da mai gadi post conti...
A ƴan kwanakin da suka gabata kafin yau, Hajiya Zainab tana son tayiwa ƴar jalingo magana akan tana buƙatar ta haɗata da wani a cikin ire iren mazan da take dasu domin itama ta samu wanda zai ɗebe mata kewa, amma kuma tanajin nauyin hakan. Ta rasa ta yadda zata fito ta faɗawa ƴar jalingo buƙatarta.
Sai dai kuma yanzu haka daga inda take kishingiÉ—e a cikin katafaren palornta tana É—an hutawa babu abinda yake nukurkusar ta in banda zallar sha'awa burar da namiji a cikin gutsun ta. Wata dabara ce ta fadowa Hajiya Zabba'u.
Wayar salularta ta ɗauko daga kan wani ɗan ƙaramin teburi dake gefen kujera. Buɗe wayar tayi, ta nemo sunan ƴar jalingo sannan ta dannawa aminiyar tata kira. Kiran wayar bai daɗe da shiga ba aka ɗauki kiran daga chan ɓangaren.
"Halo !.. Hajjaju mutan barno. Muryar Æ´ar jalingo ta karaÉ—e kunnuwan Hajiya Zainab.
"Da fatan kina lafiya.. Meye labari hajjaju, cewar yar jalingo daga can bangaren.
Lafiya lau hajiya, Haj Zabba'u ta amsa mata sannan ta kara da cewa ƙawata ina bukatar namiji, ina son ki hadani da namijin da zai danne ni yaci gindina babu sassauci. Haj Zabba'u ta kara da cewa amma bana son sa idon magulmata saboda duk wanda zaki hadani dashi ya zamana zai dawo gidana ne da zama a matsayin maigadi, kinga kenan ba sai na bata lokacin kiran sa ba duk lokacin da bukatar hakan ta taso. Sannan a bangare daya kuma na kashe bakin saidawa masu gani da ido ɗaya saboda za'a riƙa masa kallon maigadi ne.
Cin durin hajiya da mai gadi post conti...
Wata irin shewa Æ´ar jalingo tayi irin tasu ta gogaggun Æ´an duniya kafin ta amsawa Hajiya Zainab
"Hajjaju ai dama tuntuni nake faÉ—a miki ki dena azabtar da kanki. Ki samu yaro É—anye ku gwangwaje ku sha soyayyarku ba mai damunku.
"Gaskiyane mutuniyar. Cewar Hajiya Zainab. Yanzu dai so nake ki haÉ—ani da shi kuma kimai wannan bayanin da nayi miki sannan kuma akwai albashi mai tsoka.
"An gama hajjaju. Cewar Æ´ar jalingo.
Akwai Shafi'u nasan babu matsala zai yadda da wannan tsarin naki. Shine yaron dazan haɗaki dashi. Kuma kinyi sa'a yanzu haka yana gari. Yarone mai hazaƙa, keda kanki zaki bani labari idan mun haɗu. Zan kirashi yanzu idan mun gama magana dake. Zai zo har gida ya sameki.
To nagode Hajiya. Sai na jiki. Daga haka sukayi sallama. Hajiya Zainab ta ajiye waya ta cigaba da kallon shirin da takeyi a ƙatuwar plasma dake parlonta, a lokaci ɗaya kuma tana tsumayin Zuwan Shafi'u kamar yadda taji ƴar jalingo ta kirashi.
Cin durin hajiya da mai gadi post conti..
Tana nan zaune a parlon nata lokacin da yar jalingo ta kira ta take shaida mata cewar akwai baƙo a bakin gate, izini ta bayar cewar ya shigo. Ta riga tasan baƙon tane shafi'u ya ƙaraso, da yake ƴar jalingo ta sake kiranta a waya ta shaida mata cewar sun gama magana da shafi'un.
Din ! Din !..
Ƙarar ƙararrawar ƙofar shigowa parlon ne ya katse tunanin Hajiya Zabba'u. Tashi tayi daga inda take zaune domin buɗe ƙofar shigowa, manyan mazaunanta suna juyawa a cikin doguwar rigar da take sanye da ita a jikinta. Fatar jikinta baƙa mai sheƙi ta nuna duk wasu alamu na hutu da daula da take ciki.
Tana buɗe ƙofar sukayi ido hudu wato four eyes inji bature da wani kyakkyawan farin saurayi kamar ba'indiye, mai jini a jika. Kallon kallo aka tsaya yi tsakanin Hajiya Zainab da kuma bakon sabon saurayinta kuma maigadin ta wato shafi'u.
Tsabar kyau da ƙuruciya, faffaɗan kirji da duk wani abu da hajiya Zabba'u take kallo a jikin shafi'u sun gama tafiya da ita. Shi kuwa shafi'u mamakine ya cikashi a lokacin da idanunsa sukai tozali da tsaleliyar hajiyar nan dake tsaye gabansa. Baiyi zaton cewa matar da hajiya ƴar jalingo ta haɗashi da ita tana da kyau har haka ba. Yayi zaton irin tsofaffin hajiyoyin nan ne masu son cin yara kawai, ashe ba haka bane.
Idan wannan matar dake tsaye a gabansa ce hajiya Zabba'u to gaskiya yau ya fito da sa'a, gata komai yaji a jikinta zan zan. Wannan dirarriyar matar zai ci sannan kuma ta ajiye shi tana bashi albashi mai tsoka ba tare da wata wahala ba? Aikinsa daya kawai shine cin gindinta duk likacin da take so... Wayyo ruwa! Lallai zan shayar da matar nan ruwa cewar shafi'u kenan a zuciyar sa.
Takowa yayi yazo dab da ita suna kallon cikin idanun juna sannan yasa hannuwansa ya kama wawakeken ƙugunta dama da hagu. A hankali hannayen nasa suka riƙa matsawa har suka sauka a birnin farfajiyar manyan mazaunanta. Wani irin taushi ne ya ratsa hannayen shafi'u a lokacin da yake matsa ɗuwawun hajiya.
Tuni hajjaju wacce hannayenta suka daɗe da sauka a faffaɗan ƙirjin shafi'u ta farajin wani tsir ! tsir ! acan ƙasanta ta cikin pant ɗinta sakamakon matsa mata ɗuwawun da yakeyi har yana kaiwa manyan ɗuwawun nata marin wasa yana kuma sake kamasu yana jijjiga mata su.
Cin durin hajiya da mai gadi post conti...
Kan su farga tuni bakinsu ya haɗe har sun fara musayar kiss masu zafi suna musayar yawu. A lokacin da shafi'u ya wawuro hajiya ya rungume a faffaɗan ƙirjin nan nasa kuwa, waɗannan manyan tankunan nata na madara ne suka sauka akan ƙirjin nasa. Wata irin wawuyar ajiyar zuciya duka su biyun suka sauke.
Har yanzu a tsaye suke rungume da juna a dai dai nan bakin ƙofar da hajiya ta buɗewa shafi'u saboda tsabar zaƙuwar da tayi da baƙon nata sun ma kasa matsawa daga bakin ƙofar.
Hannayensu ne suke yawo a jikin junansu suna yawatawa ko ta ina a jikin nasu
A lokacin da shafi'u yake latsawa hajiya tsula tsulan nonuwanta yana kuma saka ƴan yatsunsa yana jijjiga manyan kan nonuwanta, ita kuma hannayenta sun jima da sauka a wurin zip din wandonsa. Zuge zip din wandon jeans ɗin nasa tayi ta zaro ƙatuwar burarsa ta riƙe ta a hannunta. Jijiyoyin da suka fito raɗa raɗa akan azzakarin nasa ne suke bata mamaki, bata taɓa ganin ƙaton gindin namiji kamar nasa ba.
Durƙusawa tayi da guiwoyinta a ƙasa ta saka harshenta akan dai dai ɓulin kaciyar shafi'u, hakan ne ya saka shi yin wata kyarma kamar wanda wutar lantarki ta kama. Bakajin komai a cikin parlon nan sai sauti kamar; tsut tsut.. Hajiya tana tsotsewa shafi'u kan kaciyarsa.
Shafi'u daya tabbatar idan hajiya ta cigaba da tsotsarsa to zai wanke mata baki da ruwansa ne, durƙusawa yayi ya ɗago da hajiya sannan ya ɗagata sama chak ba tare da yaji nauyinta ba.
Bai zarce da ita ko ina ba sai É—akin barcinta inda yana zuwa ya kwantar da ita ya kuma haye kan ruwan cikinta.
A lokacin da hajiya taji azzakarin shafi'u yana ketawa ta cikin ramin gindinta fashewa tayi da kukan dadi. Yaushe rabon da azzakarin namiji ya shigeta haka ta jishi har cikin mararta ?
Wayyo daɗi! haka shafi'u ya riƙa sukuwa akan hajiya.. Lokacin da taji yana koƙarin fita daga jikinta saboda kawowar da zaiyi, sai cewa tayi
"A'a shafi'u na karka cire burarka. So nake ka kawo a cikin gindina. Na rokeka ka zuba min ruwan maniyyinka a cikin durina..
Bata gama rufe bakinta ba saiji tayi tsiii.. tsiii.. tsiii.. Shafi'u ya rika yin fitsari a can cikin gindin hajiya.
Suna rungume da juna bayan komai ya kammala hajiya ta gasgata maganar Æ´ar jalingo cewar ita da kanta zata bata labarin shafi'u in sun haÉ—u.
0 Comments